@rabiusalisu440:

Rabsom 💶😇🎼🎱💸🙈💕
Rabsom 💶😇🎼🎱💸🙈💕
Open In TikTok:
Region: US
Friday 30 October 2026 22:07:35 GMT
1411304
92102
878
1141

Music

Download

Comments

realblackstar0
Błàçķ Şțãř🫰🏾 :
The most peaceful place to sleep ever💯🙏
2026-10-31 10:37:29
115
ibrahimyahayada
IB NAS DBT :
Kaga wani tun 1992 yake kwance anan lokacin ko uwata ba,auraba gashi har nazo duniyar yana nan akwance ya Allah kasa muje asa,a alfarmar annabi muhammad s.a.w 😭😭😭
2026-10-31 11:18:03
594
nazirunmalam0
Yaron Malam :
Wannan ae koya mutu bazai damu sosae bah 🥺🥺
2026-10-31 01:58:11
238
ashmabeuty
mom Ramadan :
jama'a munayiwa annabi salati
2026-10-31 13:33:26
85
meeerahmoha
Meeerahmoha :
Wannan yasaba da rayuwar makabarta Abinsa 🥺 allah ubangiji iyayenmu yan uwanmu da suke kwance a cikin wajen nan allah ubangiji ka jaddada rahmarka a garesu ,allah Kunci kuntatar kabari Allah ubangiji kayi mana tsari da su ,allah duk wani alheri da ke cikin kabari Allah ubangiji ka hadamu da shi
2026-10-31 10:08:32
96
rgboy583
rgboy583 :
inda nake kwana yafi nan hadari
2026-10-31 07:24:27
48
user7279848026748
ummu noor :
ya rabb kasa kwanciya hutuce
2026-10-31 06:47:09
41
user5325453012982
ummin-taufik :
ai ranar da naje ziyara ranar ban iya bacci ba Nasha wahala da firgici Allah yasa mu shiga cikin salama idan lokacin mu yayi
2026-10-31 06:29:49
23
pheena02
pheena🥰 :
Wayyo Allah wata rana mune a kwance anan 🥹😭Allah yasa mushiga a sa a
2026-10-31 09:38:14
59
user3331103574949
rukky jidda4141 :
kai gaskiya bazan iya kwana anan ba sai dai babu rai
2026-10-31 00:09:39
24
kng.isma.sele
OFFICIAL YARON JIMETA✅🎩🐉🌍🎩 :
wallahi ko da wasa bazan yiba
2026-10-31 11:56:03
7
huzaifamustapha82
huzaifa KT MLF :
Allah ya jikan musulmi
2026-10-31 11:19:37
11
kamaljibril11
_Kamal_A_Jibril_ :
Ga Wani Chan Yarasu 2005 Tin A Shekarar Da A Haifeni Gashi Nazo Duniyar Inata Gwagwar Maya Shikuma Har Ynx Yana Kwance A Gurin Muma Hakan Watarana Allah Ka Saukaka Mana Ka Bamu Inkon Kadainta Ka Da Bauta Amma Mukam Yan Adam Abin Tausayi Ne 😭😭😭
2026-10-31 12:53:06
7
mahiraluxryscent
Mahiraluxryscent☺️ :
Allah ta'ala ya jikan Aunty Sa'ada!! da musulmai baki daya😭
2026-10-31 14:49:52
10
teeseamstress0
TEEseamstress :
Allah ya jikan mahaifiyata ya mata rahama 23days without her😭💔😭
2026-11-02 09:10:33
6
abba_attacker
abba Attacker🎬 :
Allah sarki rayuwa
2026-10-31 11:28:26
7
asmie934
Asmau Mohammad :
Allah ya jikansu da Rahamar ka ya Allah
2026-10-31 13:01:04
6
real_hassan22
Hassan Acheedah :
Ga wani shekararsa 34 yanzu a ciki yana kwance ya Allah kamana kyakyawan karshe
2026-10-31 14:23:36
6
nura.hussaini15
Nura Hussaini :
Allah dan sirin dake cikin fataha allah ya jiqan musulmi alfarmar sayidina rasulilahi S A W 🙏
2026-10-31 11:06:59
10
gt.techincalconstruction
GT. technical & construction👷 :
allah yacika maka burin, na mutuwa.
2026-10-31 07:35:12
17
ameenuabu
Al ameen :
Allah kajikan dukkan musulmai
2026-10-31 12:47:44
5
dammajalissa
Abdurrashid Ahmad dammajalisa :
gaskiya aikin makabarta akwai lada amma akwai kekeshewar zuciya akan mutuwa
2026-10-31 14:44:37
12
gidanabinci3
🍛anty nafee🍛😋 :
Ya Allah kayi musu gafara ka yafemana🤲
2026-10-31 13:11:21
5
abubakarsani44277
malakunu3768 :
Allah kaimana rahama da gafara naga wani kabari anan tukafin nazo duniya yake akwance 1992 shekararsa 34 Yana kwance fa Allah kaimana mai kyau duniyarmu da lahirarmu
2026-10-31 15:22:05
5
kamaldanhajya
kamaldanhajiya :
Wannan shine akekirada wa azi azahiriiii
2026-10-31 11:05:51
5
To see more videos from user @rabiusalisu440, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About