@hammaalii: Video:- Yadda ‘yan community Guard tare da ‘yan marshal suka kaiwa dan takarar gwamnan jahar sokoto Hon. Dr. Manir Muhammad Dan Iya hari akan hanyar sa ta dawowa daga Airport KAYI HAKURI WALI INSHA ALLAHU NASARA TAKA CE✌️ #SOKOTO #ADC #CapCut