@alameen_t9: Maulana Shekh Khalifa Ibrahim Shekh Dahiru Usman Tareda Shugaban Makarantun Hizburraheem Shekh Abdullahi Siddiq Tafkitara Bayan Kammala Taron Zikirin Juma'a Da Yiwa Jahar Zamfara Addu'ar Samun Zaman Lfy A Zawiyyar Maulana Shekh Muhammad Balarabe Gusau Allah Yaqara Masu Lfy Da Nisan Kwana Allah Yabamu Lfy Da Zaman Lfy A Jahar Mu Da Kasar Mu Dan Tsarkin Zuciyar Annabi S,a,w #alameent9