nifa babban baqin cikinda yakedamuna ahalin yanzu inamatuqar alhinin rasuwar malam batareda nataba ganinshi afiliba kuma bantaba kiranshi nasamuba alokacin live na tafseerul Qur'an bil qur'an, wallahi nima abun ajajantamunne saboda wallahi ganinake kamar nafi kowa jinzafin mutuwar malam, kuma kwata kwata ko shekara daya banyi danafara sauraron malam ba amma acikin watanni qalilan nafara sauraron malam kuma nafahimci inda gaskiya take Dari bisa dari😭😭😭
2026-10-31 08:05:21
10
Mss# :
who noticed all the people are moving backward then moving forward 😂
2026-10-31 10:04:23
0
Abbantawan :
barka ykk
2026-10-31 12:08:51
0
fahat bakano 1234 :
s,a,w s,a,w
2026-10-31 09:28:22
0
aminu :
thank you my br sister
2026-10-31 12:08:19
1
Rabilu Abdullahi :
wow anyashi kaina anan[Heartwarming]
2026-10-31 10:06:50
0
DesertSand Supplies & Services :
Akwa Ibom ko ?
2026-10-31 13:04:50
0
Real Emmanuel Samuel :
all this for enugu gentlemen 🚹
2026-10-31 09:05:40
4
Ibraheem dayeena maji :
sojojin ma'aiki
2026-10-31 06:58:29
8
Ismail nuhu Musa :
Allah yasaka muku da gidan aljanna
dan arzikin annabi s a w