@nura_tea_boy0: Bazaka taba zama dan Qala-Qato ba sai kazama J@ki😂

nura_tea_boy0
nura_tea_boy0
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 30 October 2026 23:43:04 GMT
48044
3406
93
268

Music

Download

Comments

realagazeez
A.G.azeez :
Allah yajikan musulmin da yayi riko da sunnah.
2026-10-31 05:52:36
42
user3761127769142
jan,biro,maganin,dakikin,yaro. :
nice one my friend
2026-10-31 18:58:25
0
amb_abkar__aminu
AmbAbubakar_Aminu001 :
Ni fa wllh rashin samun ballon d,or din Mbappe yafi min mutuwar masussuka ciwo 🥹
2026-10-31 11:26:17
8
abbahandsome1
Abba handsome jr :
Ni fa ina zargin inyass da tauye mudu 😳😳
2026-10-31 05:58:22
6
moh_legend_001
MOH_LEGEND_001 :
Anan dai amfadi gaskia mlm
2026-10-31 09:31:43
7
aliyum77
Aliyu :
Allah ya kara nauyin kasa
2026-10-31 05:31:58
10
muhammedabubakar20
muhammedabubakar :
Allah yasa Aljinnah fridaus makoma
2026-10-31 04:07:48
1
walwaladeco
Walwala Decor Paint🔵🟡 :
Hmm, wannan zamani yana ba ni mamaki ƙwarai da gaske. Kowa ya san gaskiya, amma son zuciya da tsabar munafunci sun hana mutane faɗin gaskiya da tsayawa a kan adalci. Abin takaici, wasu sun fi son kare ƙarya saboda amfanin kansu maimakon su goyi bayan gaskiya.
2026-10-31 10:13:12
1
mubeey.skt
mubeey skt # :
kowa yasan gaskiya wlh Sai Wanda yaki binta Allah yakaremu da rashin kin gaskiya 👏👏👏
2026-10-31 08:37:06
4
yusuf67070
yusuf saeed Idris :
جزاك الله خيرا
2026-10-31 08:09:33
5
realtanyboy1
Real+Tanyboy001 :
waye shi wnnn wae?
2026-10-31 08:39:48
2
bakori717
L Bakori :
Gaskiya ne
2026-10-31 05:52:01
3
kdladan
kdladan :
Gaskiya kenan
2026-10-31 05:21:39
2
user508519500
user9168294456846 :
allah ya saka maka da alkhairi ya sheikh
2026-10-31 18:16:36
0
user08085196738
Ahmad sani :
kaji maganar gaskiya Allah ya karawarayuwa albarkah raddi international LMT
2026-10-31 06:19:22
1
bbrown903
buhari adamu ladan :
i appreciate you
2026-10-31 12:28:17
0
adamuumar5614
adamu Umar :
2026-10-31 14:01:01
0
aliyum77
Aliyu :
shikenan
2026-10-31 05:31:30
1
kingasad293
kingasad333 :
Allah saka maka d alkhairi malam ali
2026-10-31 07:55:41
0
basha.ri.lawan
Basha ri lawan :
wannan gaskiya ne jazakallahu kairan malam
2026-10-31 07:41:40
0
alhajiabbah02
abdoul :
wlh haka yake
2026-10-31 11:12:51
0
oyernbo519
Annour Muhammad Oyernbo :
good
2026-10-31 08:25:00
0
imi5024
imi :
malam Allah ya saka maka da alkhairi
2026-10-31 15:03:47
0
user79140261551686
Hussaini Hussaini Gatafa :
gaskiya ne kam
2026-10-31 10:43:07
0
mohammada826
mohammada826 :
gasky neh mal
2026-10-31 06:10:40
0
To see more videos from user @nura_tea_boy0, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About