@sheikhbamaiyi: May be pleased with your soul

Sheikhbamaiyi
Sheikhbamaiyi
Open In TikTok:
Region: GH
Saturday 31 October 2026 00:38:05 GMT
100316
17746
973
2568

Music

Download

Comments

zuhdualmadani
MALAM GOBE DA NISA 🇳🇬 🇸🇦 :
Ya Allah indai zaka Bani Yara Su Shiga izala Allah Kada ka Bani haihuwa Har abada alfarmar kamiluzzati 🤲
2026-10-31 05:41:14
244
user2314718052038
ISAH A HARUNA :
nazama mabiyin qur Ani dagayanzu
2026-10-31 07:42:46
98
binta.kadiri
madam babaye binta Kadiri :
Allah sarki munyi rashi Allah yajikan malam 🥺
2026-10-31 01:08:51
101
ahmaduadam1
ahmadu TJEE :
wllh wllh wllh daga yau nabar izala insha Allah
2026-10-31 10:17:15
28
atermax_aleeyu
Atermax Aleeyu :
Allah yasadashi da annabin rahama[Heartwarming]
2026-10-31 05:24:39
54
artou_ladan
artou_ladan♥️ :
Allah ne yaso y bayyana mn wasu gaskian shiyasa yama y dauke abinsa🥹😭
2026-10-31 11:08:02
14
muhammadu3331
Muhammad Muhammad :
Ameen summa Ameen
2026-10-31 11:36:44
0
salisunasiru232
Salisu Nasiru :
fi amanillah forever in our hearts
2026-10-31 04:10:18
79
danmanageroo1
Danmanager001 :
gaskiya ancucemu wlhi🥹
2026-10-31 02:47:48
101
stvrboy007
stvrboy007 :
Some of us are so dumb, you want the prophet S.A.W. to intercede for you on judgement day but He His parents will go to hell ??!!
2026-10-31 02:32:51
47
tsalha.aboubacar
tsalha Aboubacar :
wai hadisi zai karyata Alkur'ani wannan wace irin masifa ce😭😭
2026-10-31 07:30:23
31
dr.abdoull.kt
DR.ABDOULL.KT😎 :
Akidar sa masussuka akan hadith (1) dole hadith ya martaba manzon Allah, indai aka samu sabanin haka hadith din karya ne (2 )dole hadith yazo dai dai da Aya Quran indai yaci Karo, da ayar Quran to hadith din karya ne (3) dole hadith yazo da zaman lafiya ,indai yazo da maganar ta'adanci to Bana gaskiya bane Wan nan shine akidar masussuka, duk wanda ya fada maka akasin hakan karya yake masa
2026-10-31 08:02:00
25
nazeey24
NAZEER  :
Tabbas bawan Allah nan ya dade yana bawa Manzon Allah kariya da Iyayen sa
2026-10-31 05:37:51
89
harun6616
harun :
May Almighty Allah forgive his shortcomings and grant him Janna Firdausi 🙏
2026-10-31 11:54:00
0
user52667085512976
Méè Nà't :
Gasu ga duniya 💔😭🙏 Allah maka rahama malam 😭
2026-10-31 05:46:14
63
abasselhbag
Abass Elhbag :
inalillahi anyi assar illimi..Allah jikan malan da rahama 🙏🙏😭
2026-10-31 12:42:39
0
aliyumohammed746
Aliyu Mohammed :
Amen Amen ya rabbi
2026-10-31 10:51:28
1
mantjshaibu
Man Tj Shaibu :
Marshall Allah
2026-10-31 11:14:52
2
musamoze01
Musa moze :
real Madrid tafi izala
2026-10-31 09:26:07
12
drusaaxaland
Dr usama sani axaland :
iya Dan wannan karatun massusuka Allah yabaka aljannah muna adu,a Allah yamaka rahama
2026-10-31 08:46:45
18
muhammadbackup4
MKS LIFE TALK :
Allah wa masussuka albarka 🥰
2026-10-31 07:32:39
21
autanhadjiya7
Autan Hadjiya ☘️❤️ :
Rayuwa Kenan Allah ya jikan Malam
2026-10-31 07:51:15
6
kunukawwamina
nura sule 333 :
harkasani hawaye
2026-10-31 03:33:44
62
na.yar.aljanna.001
Na yar aljanna 001    :
Kai wlh wannan mutunmin da yafadi wannan maganar da nine kusadashi wlh sai zubar masa da hakura wlh wlh wlh
2026-10-31 09:00:05
9
real_abber99
R E A L _ A B B E R 🇬🇭🇳🇬 :
Wallahi zuciyarmu bazata taba yafewa wanda suka aikata mana wannaan abinba😭
2026-10-31 04:43:32
21
To see more videos from user @sheikhbamaiyi, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About