@ismailmaharazu3: "Ka fita daga gidan nan kar na ƙara ganinka a gidan nan matuƙar ba Khalid ne ya neme ka ba" Hamza "Umma ki yi haƙuri ki koma ana ta kallona, zan miki biyayya ba zan kara zuwa ba" Umma "Mutumin banza mutumin wofi shi ya sa kullum na tsaneka kuma ban san ranar da zan daina tsanarka ba, ga ɗan'uwanka nan sai gaba yake yi amma kai sai baya kake yi kuma a haka za ka ƙare" Ya Salam, shin duk abin da Hamza ya yi wa Umma ya cancanci waɗannan kalaman? Ba zan ɓoye muku ba yadda Hamza ya faɗi ƙasa sai da na ji hawaye, kalaman Umman kamar ni take faɗa wa yadda zuciyata ta dinga zafi .😭😭 Mr caption ...,..✍️ #mrcaption #reelsviral #viralpost #foryou #fypシ゚
Nan gaba kadan, 'yar sa zata auri Gwamna (wato Sadiq Sani Sadiq).
2026-10-31 09:55:33
69
BUKAR-001 :
money must be made 🥺🥺
2026-11-02 00:05:47
0
abbasey :
Wlhi I feel this har zuciyata coz am facing this issues in my own life too but Alhamdulillah am always smiling but deep down heart is burning💔🥹
2026-10-31 13:05:30
10
hulaimatshub :
Anata tambaya kunki fada mana sunan film din
2026-10-31 12:31:47
22
I son 🙏🙏 :
pls change
2026-10-31 22:53:57
0
Ayshert Bako :
Gsky tsanar da tayi masa abun yayi yawa.amma fa reshe zai juye da mujiya insha Allah
2026-10-31 05:40:42
17
Jannera :
Babu Wanda zaimin Haka arayuwa nachigaba da bibiyarsa Wlh
2026-10-31 12:48:16
6
alkasimdalhat330 :
wayniko nice yasounan film kin 😳😳😳
2026-11-02 01:42:21
0
💫💫Waleed✨✨ :
misali a gaske in mutum Yana da wannan mahaifiyar Dan Allah wace shawara ya kamata a Bashi akan kaucewa fushin ta?
2026-10-31 14:22:57
6
Husaina Aliyu :
sunan film din don Allah
2026-10-31 10:44:14
6
Sîr_Sâñî_D_Mâlâm🌟 :
Nipha Wlh Nagagara tsayawa Na kalla Saboda Jinake Abun Yanamin Har Chikin Zuchiyata😥
2026-10-31 13:09:12
4
𝑴𝑹 𝑨𝒎𝒂𝒛𝒊𝒏𝒈🫅 :
ya Allah kayi mana tsari da talauci 🙏🥹🥹
2026-10-31 16:18:22
2
XPM SAVIOUR :
wallahi natsani film din nan haba mahaifiyarka tama wannan tsanar
2026-10-31 12:28:03
1
Daouda d.k 🇳🇪🇧🇫🇲🇱 :
wayniko nicce yasounan film kin🥺🥺🥺
2026-10-31 15:26:27
0
maiguaranty :
I'm very sad for the way of mom and brother's treating hamza.
Hamza is a patient man.
I want to continue watching this movie because theirs a lesson inside
may Allah grant us success and continue make our parents happy.
2026-11-01 00:56:55
0
military vibes :
dan Allah me sunan film nan
2026-10-31 11:23:05
1
bangiss :
gaskiya ni a zuciyata idan Aka min haka wlh bazansake zuwa gidan ba har sai ita tace nazu Amma yarankan da mamata wlh har abada sbd dama Ni ne danta bayaranaba wlh
2026-10-31 13:27:12
0
~Jeune musulman🙏~ :
Allah ya bamu arziki malan talauci batayi ba
2026-11-01 11:17:48
1
ummar5495 :
plx meye sunan wnn film din
2026-11-01 08:37:52
0
Abdulaziz Sociologist :
Amma kun fahinci akwai gurin da Yakubu Muhammad yaso yayi turanci amma sai ya fasa? Bayan sun dawo gida lokacin da yake cewa iyalansa zai je ya duba Ibrahim ya dawo.
2026-10-31 09:56:36
2
Active boy 👦💈🤟 :
Wlhi serious duk film ne Amma gsky ni bazan iya chanye wannan jarabawar bah
2026-11-01 00:08:12
0
Official Wal Arab 🤩😍 :
eposide 2 yaushe zaifita
2026-11-01 12:18:52
0
Asmee S. Ribadu :
Even if she is my mom I will just let her be
2026-10-31 15:27:03
0
𝗕𝗜𝗚 𝗕𝗔𝗡𝗚𝗜𝗦 B S R G 🥇 :
dare daya
2026-10-31 15:24:44
1
Zay🎀!• :
This commotion in just 1 episode allah tho ya bani karfin zuciyan sauran 💔
2026-10-31 16:12:47
0
To see more videos from user @ismailmaharazu3, please go to the Tikwm
homepage.