wllh ko ni yanzu hadisi dai dai yake da littafin ruwan bagaja
2026-10-31 06:57:35
98
Auwal Barca :
Tanacen tana kwalta ina zata san Bukhari da Muslim,
2026-10-31 06:43:06
388
the lBB :
Ameen summa Ameen Mallam 😭😭😭😭
2026-10-31 23:11:28
0
Shugaban matasa :
Nidai Duk malamin da yasa na shiga wuta ban yafe ba
2026-10-31 10:17:43
141
Abubakarcpt :
Wllhi ni kuma Sae da ya mutu Nagano cewa dole Malaman Sunnah suke fada da Masussuka saboda illar da yayiwa Addinin muslunci wllhi ba karama bace 🙏
2026-10-31 08:38:49
255
Masud_gentleman🇳🇬 :
😢😢😢😢 Tabbas za a daɗe ba a magance ɓarnar da Masussuka yayi a addinin Musulunci ba
2026-10-31 09:59:23
150
Basira giwar mata :
wallahi masussuka has damaged 💔 alots of people's heart. So sad wallahi 😢
2026-10-31 08:08:58
92
J Town SP :
so why are u people following malams ? u have Quran why following hadiths ?
2026-10-31 20:32:47
0
Asiya d haruna :
wlh tun farko kallon sha tara nake mata matar nan ashe dai hakane
2026-10-31 06:43:26
63
UsmanDaudaUsman :
malam tana da gaskiya dole a cire hadisan ƙarya cikin littattafan musulunci shine zaman addinin Lafiya mutum kowaye shi zai iya dai-dai zai iya kuma kuskure indai ba sunanka Annabi ba dan haka dole ne mu cire hadisan karya cikin Bukhari da Muslim
2026-10-31 08:16:24
37
sagir Rabi'u :
to don Allah ko don irin wadanda da Masussuka ya ƙara rikitarwa ba dole mu yi ta addu'ar Allah ya haramtawa Masussuka Rahmarsa ba? Insha Allahu Masussuka yana cikin dawwamammiyar masifa.
2026-10-31 07:18:16
55
Shehujuha🔵 :
Izalah ko Manchester United??
2026-10-31 07:50:29
40
🫧Ummee ta rasulu🫧❤️🥀💯 :
dama ance ldan karshen duniya yazo shaidan zai kwashi jama'arsa allah yasa bana ciki🤲🏿🤲🏿🤲🏿🤲🏿
2026-10-31 10:43:51
41
Yar baka🧕🏿 :
Wallahi ni yanzu abin mutane ya daina bani tsoro 😭😭 fisabilillahi wannan kamar ta ace bata san inda rayuwar ta ta dosa ba 😭 mun tuba ya Allah 🤲🤲
2026-10-31 06:48:15
24
IS,HAQ ✅️ :
Nifa idan akacemin ga hadisi na bukari ko muslim ji nake kamar mazon Allah ne yake fadamin da kansa wlh kasan kuwa bazan dauki maganar mazon Allah da wasaba sallallahu alaihi wasallam 💔
2026-10-31 17:44:11
7
UmarZ+Z :
Wlh yazama dole mukara Godema iyayanmu,Allah yasaka Musu da Alkhairi da Suka dauramu ahanyar Neman Ilmi.
2026-10-31 07:03:34
32
ANAS A AHMAD🎹🎙 :
Ni Dai Wallahi Duk Malamin Da Yasa Aka Kona Ni Allah Ya Isa
2026-10-31 11:04:38
5
dadhy Asad :
kicigaba da yawon dandinki kawai
2026-10-31 08:23:57
13
AU TRADING SPACE :
Kai Malam hadisan da sukaci Karo da alqurani sunada yawa. lots of hadith are created and included there in hadith.
2026-10-31 08:11:56
8
HARBOUR COMD G.Bore Back up :
Wallahi Ya Kamata A Zaunar Da Ita A Fahim Tar da Ita,
2026-10-31 06:18:21
69
ishaq nura :
wllh ko ni yanzu hadisi dai dai yake da littafin ruwan bagaja
2026-10-31 08:59:30
5
mummy naslam :
Allah ya bamu ilimi mai albarka Amma wlh akwai kura
2026-10-31 06:05:35
49
naseer junaidu Sunnah🥰 :
Sunnah sak 🥰
2026-10-31 06:24:44
18
rukayyat :
ALLAH yakubatar damu adaga bata
2026-10-31 11:08:48
8
To see more videos from user @ibrahimmuazzam077, please go to the Tikwm
homepage.