@ahmadjay1: Replying to @maidubu #goviral #fyp #viral @fatima ta batul🎤 @AHMAD JAY COMMUNICATIONS ankai fatima tabatul kotu haka jamaa ke fadi

AHMAD JAY
AHMAD JAY
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 31 October 2026 06:39:24 GMT
33121
6142
280
178

Music

Download

Comments

fatimatabatul
fatima ta batul🎤 :
Babu qarya kwakwata ciki I❤️
2026-10-31 06:49:51
110
autarmama5951
ZAINABU🤍🦋 :
Wai Waye ne wannan 😏😏 karamin mutun ne Wllhi
2026-10-31 07:56:56
16
adam.yl6
@ A d a m 227 🤲100%🕌🕋📿✅ :
Ban mijibane[Tears of joy]
2026-10-31 09:53:39
0
yarmama319
chuchu❤️✨️🫂 :
Dan Allah dan habibi manzon Allah sallallahu alaihi wasallam kumin sadakar 5,000 🥺🥺🥺🙏
2026-10-31 07:54:29
4
bossmanthirty
Boss Man :
gaskiya Amma kuskurenta ɗaya bai kamata ya cigaba da rayuwa dashi ba tunda tasan bazata aureshi ba, abin ya zama kamar da zalinci aciki wannan shine gaskiya
2026-10-31 07:11:28
5
malam.kabawa
MALAM KABAWA :
gaskiya ne ba abokin rayuwa bane wannan allah yamiki tsari da irinsu
2026-10-31 07:00:42
9
nana.maryam54
Nana Maryam :
kai Ahmed jai kubata shawara mai kyau taje tayi aure wanna tafiye tafiye da kukeye da ita shi kuke sha awa kubata yar mutanai taje tayi zanman aure
2026-10-31 07:16:48
2
ashiruibrahim330
Ashiru Ibrahim :
wlh abunya daga mun hankali sosai sayyada amma danaji Ahmad jay yayi nayani nafahimci yanda abun yaki Allah yabi maki hakkin ki sayyada
2026-10-31 07:13:15
7
umar..kicima
umar faruk :
gaskiya ba abokin zama bane
2026-10-31 06:48:05
8
sabiudanbubegmail.com0
sabiudanbube :
gaskiya ya bada maza yaushe zan dawo ina husuma dan na kashewa yarinyar da nake so tsakani da Allah kudi Allah baiyi sanadiyar auren su ba kawai yayi hakuri kuma da alamar ba dan Allah yake ba
2026-10-31 07:05:42
6
user73682106310607
hajjo :
wllh innice bazan biyaba aibansashiba
2026-10-31 07:59:12
3
mouhammaddjabir
(أبو بسام ina hujjah) :
to ta biya sa kuɗin sa kowa ya kama gaban sa
2026-10-31 10:37:28
0
ummee2232
Ummee😍 :
Ina siri acikin wanan kamarin har kwabo seda y irga
2026-10-31 09:57:17
0
thatabujaguy
THAT ABUJA GUY 🇳🇬🇲🇦🦅❤️ :
Magana cikin hankali 🥰
2026-10-31 08:37:16
4
yaran.malam.sono.r
yaran malam sono rabilou R N 4 :
❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
2026-10-31 10:03:41
1
muneerambato1
MUNEER AMBATO GURINGAWA :
sadaqatan Ahmad j🥰🥰
2026-10-31 07:06:37
5
fadilata_annabi_zazzau
Fadila ta Annabi zazzau :
Haka yake
2026-10-31 07:05:18
4
khaliltabatultv
khaliltabatultv :
Haka
2026-10-31 06:45:43
4
fatimatabatul
fatima ta batul🎤 :
Kuma wlhil azim 😓 ba aci 5m ba hb hmmm
2026-10-31 06:52:24
28
abdul.one91
One 0 :
anunamana hotansa
2026-10-31 06:52:53
3
suleimanarah
Suleiman Mohammed Arah :
Allah ya Tsare
2026-10-31 06:44:29
3
saeed.liman.kd
Sa'eed Liman kd🇳🇬🇪🇬 :
Zuwan masussuka nabar IZALAH 👌💖
2026-10-31 07:55:51
2
hassansalam236
Hassansale1467 :
❤️saw❤️saw❤️saw❤️saw❤️👍👍👍
2026-10-31 07:29:07
2
umarni.dandaura
umarni Dandaura :
gaske Dan uwa
2026-10-31 07:03:42
3
mouhamad.awal.ali
Mouhamad Awal Ali Malanvilletv :
لا حول ولاقوة إلا بالله العلي العظيم
2026-10-31 07:00:01
3
To see more videos from user @ahmadjay1, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About