@hausavlog: Wannan shine Magana ta hankali #reels #viral #arewa #trend #fyp

HAUSA VLOG
HAUSA VLOG
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 31 October 2026 06:47:13 GMT
125671
12549
432
684

Music

Download

Comments

alhussain733
alhussain733 :
wannan gskyne
2026-11-01 09:24:53
0
ibnimamu
tsangaya ce asalin mu :
toshi Imamu malik din da Bukharin sunfi Imamu masassaka ne ???
2026-10-31 15:35:29
39
abbanmama083
Abban mama :
Sabida Ba Mutanan Kirki bane Shiyasa
2026-10-31 09:26:42
38
abdulkobo4
Royal Highness :
Akwai suna buhari da Muslim a ciki Alqur’ani ne
2026-10-31 10:52:53
16
muhammad135954
muhammad :
yau kuma hankali ne ke aiki ba nassi ba😂😂😂🤣🤣
2026-10-31 08:38:58
25
ortorbk
ORTOR :
🤣kai mlm kayi hakuri wlh rashin media mai qarfine ada yaseen
2026-10-31 10:48:26
32
darikwrsn5z
المُخَاوِي :
saboda suma makiya annabi ne
2026-10-31 09:41:17
12
nasirudasaata
Na masussuka :
mabiya alqur ani muce allahu akbar
2026-10-31 13:13:24
15
attahir.adnan
Attahir Adnan :
arrrrrrrrrrrrrrrrrrrrrrrrrrrrrrrrrr
2026-11-01 06:31:43
0
djamilouaminou985
DAN SHAYI☕🍵🇳🇪🕺💃🤸 :
nifa wlh yanzu ba dadin bakinda za amun😳
2026-10-31 11:53:27
5
abdu_______1
abdu_______1 :
Waye wani bukhari
2026-11-01 04:44:17
1
jikansule95
jikansule95 :
Yanxu ko Kuka kayi bazamu yarda ba mallam😂
2026-10-31 12:29:12
4
kwanailala
jamilu abdllahi abbas :
kai malam ka yihakuri masussuka yafikugaskiya
2026-10-31 15:01:49
2
issia.halilou
issia Halilou :
malan munbar hadisi mu
2026-10-31 10:25:08
9
y2gadgets0
GM importation :
Kaji maganar gaskia daga bakin masu gaskia
2026-10-31 22:07:01
2
realsaraky1
Saraky Gwangwan kofar ruwa :
maganar gaskiya masussuka yafiku gaskiya wllh malam tananfa Muna bayan masussuka
2026-10-31 16:58:10
1
realsuleimandananty
real suleiman dan anty :
sabida yasan ma sussuka ya rasune shiyasa yake magana yanzu
2026-10-31 16:03:16
1
abubakarharunaadam0
A~💔~K :
Bunsuru Da......Yanzu Ansamu Bakiko
2026-10-31 18:03:07
0
annabinemafuta2
Sharifi 🙏🏻👌 :
Bana shiga lamarin malamai amma kamar yanda malam ya lissafo wa’annan bayin Allah yace Hadisi ya wuce ta gabansu amma basu gyara ba na yarda dashi. Amma meyasa suka gaya mana cewa akwai wa’anda sun rayu da Annabi tare kuma suna sallah suna biyayya agareshi amma kuma karshe zasu tafi wuta? Kaga ashe Imanin sai wanda Allah ya zaba kenan. Amma inaso a fadakar dani domin ni mai neman ilimi ne.
2026-10-31 10:06:52
4
nafiugidado849
Nafiu G Abbas :
sabida duk Makiya annabi naboye
2026-10-31 21:23:29
0
user5086620842069
justice abdulaziz :
kaji mgn daga bakin masana Allah ya Kara lfy shaikh guruntum
2026-10-31 22:14:33
2
alhdon5
Don :
muabayan mln ko da gaskiya ko babu 💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯
2026-10-31 14:45:17
3
sufisadisu
Sadisu Umaru :
sallallahu alaihi wa sallam
2026-10-31 15:29:01
2
abdullahisani9497
Abdullahi Sani :
wllhy wannan gaskiyane malam guruntum, Allah yasaka da alkhairi mngdy sosay
2026-10-31 14:10:40
2
jameelmaja
Jamilu(Maja) :
Shi Waye Imamu Malik Dinnan Sahabi ne ko Manzo ne?
2026-10-31 14:04:32
2
To see more videos from user @hausavlog, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About