Assalamu Alaikum malam agaskiya ni naga amfanin addu’ah amman yujibbul muddaru iza da’ah wallahi malan nayi da yakinin ALLAH ya biyamin bukatuna kuma ALHAMDULLAH nasamu har da wanda ban rokaba an bani kuma dama ina bukata.Malam ALLAH yayi ma rayuwa albarka Amin
2026-10-31 14:00:53
2
usman,ahmad,8521 :
rabbana ya kwana tsaran ka malam, Allah ya nunamin Kai Ido da Ido 🤲