@restaboy3: 🚨 GARGADI GA AL'UMMA! 🚨 Lambar waya: +240 222 839 685 Muna kira ga jama'a da su yi taka-tsantsan idan sun samu kira ko saƙo daga wannan lamba. Kada ku tura kuɗi ko ku bayar da bayanan sirrinku ga wanda ba ku tabbatar da shi ba. Idan wani ya nemi kuɗi ko bayanan sirri, ku fara tabbatarwa kafin ku amince. 🙏 Ku taimaka ku yaɗa wannan saƙo domin kare al'umma daga damfara.#Gargadi #KuyiHattara #WayarDaKanAlumma #ScamAlert FraudAlert #Tsaro GabonTikTok NigerTikTok TikTokAfrica Viral FYP RASTA BOY – WAYAR DA KAN AL'UMMA 🚨