@lawalmbilbis: Mutum ya yi artabu da Manzon Allah irin wannan artabun ka ta shi ka je jana'izarsa, uban me zaka samu, shiyasa na ce waɗanda suka warware Tauhidinsu a yau Allah ne kaɗai yasan iyakarsu. #pfypシ #viral #fyp #creatorsearchinsights #foryou
Lawal Mamman Bilbis
Region: NG
Saturday 31 October 2026 08:13:07 GMT
Music
Download
Comments
dan tsambo :
allah yayiwa wannan malami albarka
2026-10-31 14:28:51
7
Abubakarmuhammadra1 :
wannan gaskiyane ml
2026-11-04 09:57:34
1
Abban Faruq :
Ni Dan Izala Amma Maminan. Ya Matuqar Burgeni Sbd Ya Cire Tsoro da Son. Zuciya Ya Fadi Gaskiya,Ina Rokon Allah Ya Yasa Ya Koma Alhlul Sunnah
2026-11-01 14:01:25
4
SHEHU IDRIS :
Allah ya sakama
2026-11-03 17:55:30
1
ZLATAN abdukarim :
allah ya qara lpy
2026-11-02 11:26:55
3
PRINCE👑🇳🇬 :
Yagane karatun
2026-10-31 20:58:31
5
Kilbori :
Gaskiya Alanguburo ya fahimci karatun wallahi
2026-11-05 13:31:52
1
Bala H Kabo :
Malam Allah ya saka da alkhairi Kai ahlulsunnah ne
2026-11-07 09:21:35
1
adamu musa bayaro :
wannan gaskiyane alanguburo
2026-11-02 10:29:28
2
BASHIR🇳🇬🇳🇪 :
ya gane karatun
2026-11-02 18:32:45
2
Abdullahi Buba :
Allah ya gafarta wa Mal Dr idris Dutsen Tanshi Rahimahullah shugaban mu na Yan TAUHIDI a Nigeria 🇳🇬. Allah ya ma ka albarka mal Ali
2026-11-01 18:13:01
2
Elh idris :
Wannan gaskiya ne.
Gaskiya kuma wannan abin,abin dibawa ne.
wlh kuji tsoron Allah
2026-10-31 18:53:53
2
M.Nana khadija AbbaKar,Sunnah :
Gaskiyar magana kenan
2026-10-31 12:02:10
3
KING 👑 KD :
gaskiyane
2026-10-31 18:49:15
3
Isah Ahmed Dabo :
wannan gaskiya ne
2026-10-31 17:56:49
1
Musa Faruk babba :
gaskiyane ya mlm
2026-11-01 17:48:56
1
sani Mohamed :
ya Allah
2026-10-31 15:20:19
2
achakwale :
ya gane karatun
2026-10-31 19:09:50
2
J boy :
Subhanallah
2026-10-31 21:03:43
1
Aminu=auwal=Langido :
wannan shine gaskiyar magana masussuka mushene kuma Allah yakara nauyinkasa
2026-11-01 13:50:03
1
Engr. Lawan Abdullahi :
insha Allah duk mai qarya ta manzan Allah saw yana wuta
2026-11-01 20:19:18
1
Cheikh ja'afar :
Allah ya bi ya ka
2026-10-31 18:25:31
1
Hamisu :
gaskiya kanunamin kaimasoyin annabi muhhad s w a
2026-11-01 12:11:16
1
Boulere :
Macha Allah !
2026-10-31 18:31:44
1
Usman Zakariyya kokai h/gabas :
wannan gaskiya alanguburo
2026-10-31 21:54:39
1
To see more videos from user @lawalmbilbis, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.