Allah sarki rayuwa Allah gikansa darahama 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲😭😭😭😭😭🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2026-10-31 17:28:29
3
aminu :
gaskiyane wannan
2026-10-31 13:42:33
1
namaaiki :
@namaaiki:@namaaiki:@namaaiki:@namaaiki:AKIDAR SA AKAN HADITH
(1) dole hadith ya martaba manzon Allah, indai aka samu sabanin haka hadith din karya ne
(2 )dole hadith yazo dai dai da Aya Quran indai yaci Karo, da ayar Quran to hadith din karya ne
(3) dole hadith yazo da zaman lafiya ,indai yazo da maganar ta'adanci to Bana gaskiya bane
Wan nan shine akidar mallam, duk wanda ya fada maka akasin hakan karya yake masa