@king.of.hearts5171: Ke ce tauraruwa da ke haskaka rayuwata. Duk lokacin da na ji muryarki, zuciyata tana samun natsuwa. Soyayyarki ita ce mafi kyawun kyauta da rayuwa ta ba ni. Ko da kalmomi za su kare, kaunata gare ki ba za ta kare ba. Murmushinki🥰 ya fi mini duk wata dukiya daraja. Ina farin ciki saboda Allah Ya hada hanyoyinmu. Ba zan taba daina kasancewa tare da ke ba, a kowane hali. Ke ce sirrin murmushina da kwanciyar hankalina Ina rokon Allah Ya sa soyayyarmu ta kasance cike da rahama, aminci da albarka@MIJIN QUEEN.🫅❤️🌹 @WhisperedLove @Hausa love