Yakamata ace Anjawomana HADISIN da aka fadi raka o in SALLAR😅
2026-10-31 21:46:16
0
Maryam Abdaullahi :
Allah mai iko wallahi MLM jafar MLM Albani waliyyan Allah
shekara nawa da mutuwar bayin Allah nan Amma jimagana kamar suna Raye
Allah kanufemu da Aikata mai kyau ko bayan babu ranmu Ayi mana Addu'a mai kyau🤲🤲🤲
2026-10-31 20:30:55
3
Auwal Salisu :
Allah jikan malam albani Zaria
2026-10-31 19:28:55
5
BIN MOUSSA :
MUNA GODIYA
2026-10-31 17:21:56
6
Hussaini Hassan :
Allah ya jikan mallam
2026-10-31 19:11:00
2
ahmadhussainhus25 :
Allahummagfir li albany wa Ja'afaru
2026-10-31 18:31:47
2
haruna09umar :
tsarki y tabbataga Allah
2026-10-31 21:34:01
1
Hgabdo's global ventures :
Allaah mun godema maka da Samun irin wannan malamai cikin al'ummar mu....