@jafar.daawa: Yaudara irin ta Yan tatsine #arewa__tiktok #hausafulani #abonne #pourtoiii #viralvideos

Jafar Da'awa
Jafar Da'awa
Open In TikTok:
Region: SA
Saturday 31 October 2026 13:45:36 GMT
284426
27905
1208
2826

Music

Download

Comments

mum.haneef0
OUM AULAD COLLECTION 🥰🥰 :
Shifa malamin sunnah ko magana yake sai kagane mai hankali da ilimine ke magana Wllh Allah mungodemaka
2026-10-31 20:11:08
187
ibrahimbuhari266
Ibrahim Buhari266 :
Gaskiya kubarmu muzauna lfy kowa yayi abunda yakeganin yayarda dashi
2026-10-31 15:49:23
63
sufiyanu.danladi
Sufiyanu Danladi :
allah yasaka maka da alkhairi dan uwa🤲🤲🤲
2026-10-31 19:14:17
52
urukayat
رقية بنت عمر 🌹 :
Gaskiya naji daɗin wannan binciken naka Allah ya rabamu da son rai da biyewa ruɗin duniya
2026-10-31 19:35:44
61
yaralbarka48
FUNCYI FLASHA🇳🇬🇳🇪 :
Allah yasaka da alheri yasa mucika da imani sunna gida hujjja
2026-10-31 19:05:32
37
maryama3684
maryama :
mlm jaafar Allah yasaka maka da alkhairi
2026-10-31 20:59:56
56
akalagosboy
A: k :A Lagos boy 🤑 :
ja hi li
2026-10-31 16:13:48
16
abdul.1049
Abdul 1 :
NIDAI WLLH DUK WANDA YASA NASHIGA WOTA BAN YAFEMAIBA
2026-10-31 21:07:17
16
user7420423310436
Muhammad (son) :
Allah yasaka da alkairi malam
2026-10-31 19:11:31
23
assalafyhurumi0
ASSALAFYHURUMI07🎓📚🎤✅️ :
MASHA ALLAH MALAM JAFAR ALLAH YA SAKA DA ALKAIRI
2026-10-31 14:20:09
32
muhammedabubakar20
muhammedabubakar :
Allah yajikan malam masussuka
2026-10-31 16:34:44
26
grapix.diz
𝐌𝐮𝐛𝐚𝐫𝐚𝐤.𝐗 :
Allah yasa mudace
2026-11-01 02:05:55
0
black_zee_collection_
Jihaan Beauty Salon :
Alhamdulillah Ala Ni'imatul Islam Wassunna 💯👍
2026-10-31 16:26:02
23
belloauwalmunga1
Bello Auwal mungadi :
mlm Allah ya sa ka da Alkairi
2026-10-31 17:12:46
12
abusman27
A.M. USMAN ESQ. :
Allah y saka da alheri sheikh jafar. Allah ya kara wa mushe nauyin kasa
2026-10-31 16:52:21
10
abdullahilaminuad
Bin Abdallah :
Sunnah gidan hujja
2026-10-31 16:45:39
22
isahauwalsulaima
Isah auwal Sulaiman :
masha Allahu jazzakumullahu kairan Allah yasakamaka da alheri
2026-10-31 17:18:34
5
46abdulhameed0
46abdulhameed0 :
Allah ya saka Maka da alkairi mlm mugode 😍😍😍
2026-10-31 17:58:43
8
nurayauidrees
Nura jus & a.y.d textiles :
Allah ya Kara Albarka ya Malam
2026-10-31 19:35:19
8
user1430631393102
nafiu haruna dodori :
allah yasaka da alheri
2026-10-31 17:27:43
7
dambuwan__gobeer
Yusuf _dambuwa :
wlh tunda naji ya zagi imamul Bukhari har tsigar jikina nikeji yana tashi
2026-10-31 20:48:08
5
ahmerd_rare
𝙋𝙧𝙞𝙣𝙯__𝘼𝙝𝙢𝙚𝙧𝙙🤴🏽🦅 :
Malam Allah yi qara lpya da ilimi me amfani
2026-10-31 16:55:56
9
bojude1
Ahmad Hassan Bojude :
Jazakallahu Khairan wa Barakallahu Phika
2026-10-31 21:35:24
8
surajawada8
suraja wada :
sunnah gidan hujjah Allah ubangiji ya jikan sheck jafar albani,dr.idiris da sauran rayu kan muminai baki daya.
2026-10-31 20:00:17
8
To see more videos from user @jafar.daawa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About