Gsky kannwood babu wani abinda suke kokarin nunawa al’uma face rushe tarbiyar gidajen Jama’a wannan film baida wani ma Ana koda kadan in sha Allahu Daya Rana mai Kamar ta yau kannywoood films bazan sake gani baaaaaa
2026-11-01 08:03:41
3
autan mama :
gaskiya a Film dinnan walakancin yayi yawa
2026-10-31 19:38:19
9
Aifa_Collection🛒🛍️🏬 :
SubhanAllah!!! jama’a Allah ya rabamu da talauci da kuma arziki da zai sa muyi wa yan uwanmu abu haka!!!
2026-10-31 21:50:44
0
Asas Aminu :
Kai dalla wannan abin bazai yihu a gaske ba
2026-10-31 22:55:47
1
m ogah :
next
2026-10-31 22:47:46
0
DAN HAUSA KAWO :
gaskiya kam abin da akayi fim dinan yy yawa
2026-11-02 13:38:55
0
janatukaka :
gaskiya wannan matar Bana sonta wlh
2026-11-02 14:14:31
0
Mrs .❤️ :
Wato kawo
2026-10-31 19:43:30
2
M.I.C UNIQUE CLASSIC :
rabbi inni Lima anzalta ilaiyya min khairin faqeer allahummakfini bihalalikha an haramik wa agnini bifadaleekha ammassuwak
2026-11-01 20:36:07
1
unusah :
🙏🙏
2026-11-03 08:25:33
0
Abdullahisani1743 :
wanna fina da darasi sosai acikinsa
2026-11-01 13:26:17
0
mudassir Suleiman :
bazan iya kallon wulakancin nanba gara mujira lokacin sakayyah