the 2 boys are more disrespectful than the others people. sad thing to watch. it's film Sha
2026-11-01 08:54:31
0
Zee bila :
Yau ga irin halin mahaifiyata wlh wlh wlh
2026-10-31 19:45:45
146
Na Commander🤩 :
Kai da kake kwance kana kallo, kana riƙe da wayarka da hannu ɗaya 🖐🏽, ina gaishe ka 😂😂. Za mu iya zama abokai? ❤️😂
2026-11-01 06:29:20
30
Teemah :
some people will think is just a movie.i have seen more than this... Allah ya rufa mana asiri duniya da lahira
2026-11-01 06:10:04
15
MMN AFNAN :
wllh sai da nayi hawaye duk da nasan ba gaske ne ba
2026-10-31 16:24:00
102
Liman :
ya Allah karkabamu Arzikin da Yan uwanmu bazasu ciba
2026-10-31 16:19:26
86
@ Fulani :
film din housa na farko mai maana da bana soyaya ba, we hope you will continue like that teaching contemporary life experiences, Weldon.
2026-11-01 08:13:08
1
Successor💣 :
Pure lyf lesson 🥹🥹
2026-11-01 00:25:25
1
Buba Textiles and Tailoring :
in this life just have money
2026-10-31 22:02:25
35
Rabiu Lawal :
wallahi banajin dadin wulakanta talaka
2026-10-31 19:28:57
42
farouq salisu :
Allah muna rokanka ka azurtamu da arziki marar yankewa a rayuwarmu.
2026-10-31 21:43:29
9
尺׳TwonGida :
For this life just guide
2026-11-01 08:09:59
1
🧕𝐌𝐈𝐌𝐈 𝐃𝐄 𝐃𝐄𝐑𝐌🌹 :
So emotional 😭💔
2026-11-01 08:31:21
1
malleri 001 :
nikam wlh bana son irin film dinan wlh
2026-10-31 20:22:34
13
🔥►►Yerqoob◄◄🔥 :
In all you do just try guide
2026-10-31 20:29:07
11
sarki na bagiyo :
Next pls
2026-10-31 21:50:25
1
Yusuf maikudi :
Innalillahi wa inna ilaihirraji’un, ya ubangiji indai zan wulakanta dan uwana ko nazama sanadiyyar dazansa wani ya wulakanta shi allah karka bani wannan arziki😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭 innalillahi wa inna ilaihirraji’un 😭😭😭
2026-10-31 22:15:50
8
hussaini yahaya :
gaskiya wannan ba halin uwa ta gari bace
2026-10-31 22:59:02
8
kaisu__big__f__k :
Allah yarabamuda irin wnn Matan
2026-10-31 19:33:24
10
BirhamsVentures :
Hustle guys😂😭
2026-10-31 23:05:45
5
fatima muhammad :
Hmmmmm,Rayuwa watara sai lbari Dan Adam sai Allah
2026-10-31 18:04:04
13
Labba Halilou Ousmane :
way miye darasin da ke cikin wannan film din
2026-10-31 16:34:03
13
Gunners :
don ALLAH wan Nan film din na nawa ne yasunan shi
2026-10-31 20:16:55
13
Adam Ismael maganda :
very heart touching story.🥺
2026-10-31 20:08:21
8
Haruna indarai :
dan Allah ya sunnan wannan film din nan
2026-10-31 23:46:45
10
To see more videos from user @abdulatifouzakari, please go to the Tikwm
homepage.