@hannafi.dan.ibro: Masha Allah momi Gombe kinyi Abun daya kamata Ubangiji Allah ya saka miki da alkairi ya sabuntawa iyayenki Rahama a kabarinsu ta gwangwaje me Gidanta @Sunusioscar_442 da Sabuwar Mota Ubangiji Allah ya sanya albarka director

Hannafi Rabilu Musa Ibro
Hannafi Rabilu Musa Ibro
Open In TikTok:
Region: FR
Saturday 31 October 2026 14:16:03 GMT
135600
17449
218
243

Music

Download

Comments

coolingprincess1
Yasmeen cooling princess 🔐🫀 :
Hanafi inason magana dakai pls kuma maganar mai mahinmanci ne
2026-10-31 15:11:06
14
matar.enginear
MATAR ENGINEAR :
Delicious KILISHI available in Kano
2026-10-31 16:37:37
0
ummitahnawawee
Ummitaa🩵Nawawi :
Allah sarki shiyassa baiwa Allah nan ke birgeni
2026-10-31 16:02:20
27
umarco20
MR ASSO :
me take boye mana ne[Snicker] golden heart 💜❤️
2026-11-01 19:29:37
0
aleeyuh_11
aleeyuh_11 :
Ita mommy da alama kyakkyawar zuciya ce da ita kuma ƴar halak ce bata manta alkhairi
2026-10-31 16:13:31
17
hadizatijjani795
Maman Nana :
gaskiyar magana zan fada tun sallah rabo na da Nama ☺️☺️☺️
2026-10-31 16:11:49
2
oum.arfat0
Oum Arfat :
Masha Allah Allah ya sanya Alkari 🥰🥰
2026-10-31 18:35:35
1
ibrahimyahayada
IB NAS DBT :
wai ita mommi ina take samu kudi haka kawai kyauta takeyi baji bagani 🥰🥰🥰
2026-11-01 23:48:36
1
gimbeeyabilqees
Kweenbilqees🦋🦋 :
Niii damuwata inje Abuja
2026-10-31 20:18:26
2
momee_bauchi1
teema_bauchi :
gsky ta kyauta sosai
2026-10-31 17:11:47
2
umar_kubaraci
Umar Yusuf kubaraci :
Congratulations Baban tamil🎉
2026-10-31 16:49:02
1
hajjobeauty5
hajjo beauty ❤️🌹 :
Wannan Bawan Allah duk abinda akaimai ba afadiba Wllh
2026-10-31 19:54:12
2
nuraaliyusadagmail.com
Nura A Sada young Shall Grow :
Ikon ALLAH 🤔 Sana'a tayi rana 😁 ALLAH yasa Alkhairi 🙏
2026-11-01 17:02:18
1
amina_buzuwa
Amina buzuwa❤️❤️👌 :
wllh momy yar halak ce ba amanta mafari Allah ya biyaki
2026-11-01 03:55:34
4
user4261823530865
YARAN MOME GOMBE❤️💯 :
hajjaju allah yakara miki lfy da nisan kwana 🥰🥰
2026-10-31 16:07:23
2
zeewasha2
Zee—Makarfi 🤍 :
Congratulations daddy
2026-10-31 16:34:40
3
abbalatex11
ABBA"LATEST :
Duk knwd ita Daya ce wlhi
2026-10-31 23:40:50
1
shinkudinar4
Oum Bannat ❤️💃 :
Halacci sai dan halak !
2026-10-31 17:29:45
1
chiska_na_allah
chairman chiska na allah :
Gsky yar halak ce ke momy allah yasabunta rahama akabarin iyayenki yasa suyi alfahari a lahira yanda kike kokari wajen kyautatawa wanda suka temakeki allah yabaki xuri’ar da zasuyi miki fiye da haka darajar soyayyar dakikewa shugaba siradallah S A W wnn kincika yar halak wllh 🙏🙏🙏🙏
2026-10-31 15:49:59
5
ukzarah
oum zara :
itafa akwai Alkairi
2026-10-31 16:21:43
2
y_umar1
Yahaya Umar891 :
Me take sayarwa???[Innocent]
2026-10-31 18:59:50
1
imran..sele
imran..sele :
youth leader Allah ya Sanya Alkairi
2026-10-31 14:33:50
3
faizajlwl5
J Lawal Home Of Hijabs🧕🏻🛍️ :
Zuciya me son yin alkhairi. Allah yakara miki budi
2026-10-31 16:24:50
2
m_shuwa_arab20
M_Shuwa_arab20 :
masha Allah
2026-10-31 15:14:42
1
maimunatu.shuaibu60
Maimunatu Shuaibu :
saura ni
2026-10-31 14:34:02
1
To see more videos from user @hannafi.dan.ibro, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About