Wlh banga anfanin kudin da zanyi en uwana basu mora ba!!!
2026-11-01 11:37:13
98
Mrs Yerima ❤❤ :
don Allah me sunan film din nan
2026-10-31 18:42:41
16
Zainab yusif 09 :
Wlh ar kuka nayi banaso naga Ana wulakanta mutum koda wasane🥺
2026-10-31 19:43:02
172
BDG :
this movie was just renin hankali
2026-11-02 11:36:15
0
Aboudayyabadotari :
next please
2026-11-02 07:48:34
0
Dawson :
talakawa saii haushii suke jii waii antaba su
2026-10-31 22:09:07
43
Tagidan Shehi🎀🫧 :
Allah kai mana tsari da Talauci Watakan in ba ka da kudi a gidanku ko kai ne babba dan autan ku yana da kudi yafika amfani 😭
2026-11-01 05:21:57
32
EAM Goni🗯️ :
Talauci masifane
2026-10-31 18:40:10
117
. :
Dan Allah ya sunan wannan film din
2026-11-01 01:38:23
8
Fantasyisland :
Allah ya raba mu sa talauchi
2026-10-31 18:23:07
29
yackson209 :
Haka kawai na tsaya kallon abunda zai sosa min zuciya da Asubah.
Allah kayi mana tsari da talauci.
2026-11-01 04:46:32
12
Sadeek :
omo poverty no good woo
2026-11-01 21:29:23
1
👑 ANAS 👑 :
tahb Na rantseda allah ba wata biyayya DA Zan Mata kozan shiga wuta itama setayi nadama
2026-10-31 23:44:50
12
M,R,S Deluxe Funiture 👷🏽♂️ :
yanxu fa kowa yasan yadda karshen film din zai kasance koh 😂😂😂🤔
2026-11-01 13:56:29
6
Safiyya Bashir :
Thistle is so sad 😞 wlh
2026-10-31 17:07:00
9
Mu,azzam001 :
Nifa idan acikin film din nan nike zan'iya kai duka wllh.
2026-11-01 06:56:36
6
Princess_Haleemarh🤍🥀 :
Allah ya kyauta, ai yanzu duniyan Nan Idan kanada kudi Toh Kafi kowa mutunci
2026-10-31 22:15:35
8
kunama wane rakumi :
Rashin kudi masifa
2026-10-31 21:59:39
5
Kraftsbyakl Artsbyakl :
Yaaa Razzaq Ya Fattah Ya Wahhab Yaa Hayyu Yaa Qayyum Kayi mana katangar karfe da talauci.. innalillahi wa inna ilaihir raji’un. Anya ita ta haife shi kuwa ko dai dan Kishia ne aka rufe mana
2026-10-31 16:22:28
8
Barr.Basheer😎 :
wannan scene din beyibah gsky😭
2026-10-31 21:55:15
8
Yusuf Murtala :
wannan film din yana nuna mana mutashi munemi kudi afujajan
2026-11-02 10:40:08
1
sadiya :
don allah ran yauce akeyin wannan Shirin pls
2026-11-02 09:34:22
1
Issaka Razak :
Nest
2026-11-01 19:51:05
1
SHAFIU ADAMU ZAKARIYYA :
next
2026-11-01 18:47:15
1
user8115715151011¢. Emmy Show :
next please
2026-11-01 17:31:08
1
To see more videos from user @kannywoodclips_0, please go to the Tikwm
homepage.