Minene sakon da kuke isarwa yan arewa ta hanyar kafirta masussuka da kaishi wuta bayan an kasheshi?
2026-10-31 17:22:33
2
Abbas Yahaya Yunusa :
🇳🇬:Wani Fasto a wajen jana’izar Masussuka ya ce: “Mu aka yi wa mutuwa, ba Musulmi ba.” Tabbas Fasto ka faɗi gaskiya.
2026-11-01 21:18:40
0
Tahir M Galax :
Allah yatsaka
2026-11-01 20:17:22
0
Amiru Ahmed :
🤝👏🙏
2026-10-31 21:56:17
1
refiningreflections :
Yanda ka fadannan.
2026-10-31 18:23:41
1
Nanu_Abokeee :
Wannan gaskia ne
2026-10-31 23:16:07
0
⚖️⚖️⚖️ :
Mufa koma me zakuce kuma fahimtar ku kuka kawo dan haka abinda muka fahimta shine masususka baya tare da wasu hadisai, yana tare da wasu , kuma muma wannan shine aqidarmu duk hadisi mai kazanta akoreshi , Mu haka muka fahimta kuma ba dole sai mun fahimci abinda kuka fahimta ba
2026-11-01 09:23:11
0
⚖️⚖️⚖️ :
Kunzo kun damemu da zancen masussuka , shin in masussukan nan yanada matsala da addini shine da Allah ne akwai matsaloli da dama da yakamata ku yaqa ba kuzo kuna damummu Mu da zancen saba