wallahi mutanen nan kwata kwata babu allah a ransu
2026-11-01 06:09:16
1
Mudassir :
Wallh Yahaya Yari Bala'i Ne
2026-11-01 07:03:34
0
nafiu aliyu bmj :
Allah yarusaku Allah yahanaku mulki
2026-10-31 20:26:08
2
Habu 042 :
Ok yamanta sanda Allah yabashi lkcn da baida kowa
2026-11-01 10:59:35
0
user70167450187 :
One term Govornor InshAllah
2026-10-31 18:55:53
3
musty :
Tinubu Must go
2026-11-01 09:14:01
0
OGA TJ :
ALLAH KARA BAMU DA MUYI ABU KUMA MUXU MUNA ALFARI KAN SHI
2026-10-31 19:53:51
1
Abdulkadir_aka :
gsky Hon ya iya yima gwamna Campaign
2026-10-31 18:17:12
1
Dan alaji :
molace wlh
2026-11-01 07:18:39
0
I.A Gusau :
Gaskiya ina ganin ba kowace magana ya Kamata a saki haka ba
2026-10-31 21:03:09
1
anawaya @ b jiddeeh :
mudae je xuwa gamu gani allah kah bima mae hakki hakin sah yah hayyu yah Qayyum gasunan kuma kana ganin su [Pray]
2026-10-31 16:39:29
1
Saifuadam001 :
Ni wae dan Allah ko 206 bazan samu bah Kenan A gwanatin nan ne wllh Dauda muke ko gobe 👌
2026-10-31 16:22:55
0
Abba Oil :
umm mujezuwa
2026-10-31 17:34:24
1
💫ISHAQ MAI DATA💫 :
4+4 In sha Allah
2026-10-31 23:51:41
0
Abdulkarim Hussaini mafara :
wlh Ba Nan yadace Ayi kyauta
2026-11-01 05:54:17
0
dahiru :
a,a yahaya kugaya mai gaskiya talakawa na cikin matsala wlh too kuma ku sani yanzu ba wani sarki da yake da mutunci da zai iya kawo kuri,ar kauyen shi wlh
2026-11-01 06:48:27
0
masudaliyu485 :
Talakkawa Na Cikin Buqata Amma Ana Qarawa Mai Qarfi Qarfi Wnn Wane Ceto Ne Akai A Jahar Zamfara
2026-11-01 05:48:53
0
USAMA BUSINESS CENTRE ENG,OIL :
loyalty 100
2026-11-01 10:23:55
0
Nazifi Tijjani :
bamayi
2026-11-01 06:50:33
0
sanusiabubakar03 :
Amin ya Allah walahi Govn Dauda Yayi
2026-10-31 16:35:33
0
To see more videos from user @hon.yahaya.yari, please go to the Tikwm
homepage.