Wllh wasu malaman sai kace jiyar koko yake sha idan yana magana gwara so ba rokon yan siyasa suke ba
2026-10-31 18:10:29
9
Ashiru Ab :
gaskiya malam kaji tsoron allah
2026-10-31 17:59:50
9
Mansur sagir :
wlh mlm kabani tausayi sbd kayi hukuci akan abunda bakasaniba amma ni nayafema wlh 🇱🇾🇱🇾
2026-10-31 18:52:53
16
Khalil s Muhammad gumel. :
wlh shine mafita sabida Nigeria is bad country wlh
2026-10-31 20:33:08
3
dankanoauwal🇳🇬🇨🇮🇱🇾 :
malam gaskiya ka zalunce mu wlh zallar halaluke nema
2026-10-31 19:15:49
3
Outside001 :
wanan maganar karya ce halak muke nema mlm
2026-10-31 18:56:40
3
Obey :
toh fa [Tears of joy][Tears of joy]
2026-10-31 18:52:55
0
SAKA🔟 :
Hmm nama rasa abin cewa 🥺 allah ka iya mana
2026-10-31 19:54:34
3
Nasir fulani61 :
cikin girmamawa mlm allah ya isa tsakanin mu da kai
2026-10-31 21:03:21
1
OFFICIAL_SURAJO_S_K_T_001🇲🇦 :
Of course 💯👊😭
2026-10-31 19:07:40
0
Real bawan.so :
gsky malam kayi mana hukunci batare da kasan miyake faruwa ba amma mu munama fatan al kairii
2026-10-31 20:52:39
0
user4993988375050 :
a kasachen namu ba'a bamu aikine malan
2026-10-31 18:14:17
1
Umar Ahmad isah :
KAJI MAGANAR GASKIYA KENAN
2026-10-31 17:47:46
1
dankurda1 :
Gaskiya ne
2026-10-31 16:35:53
3
aliyu :
akwai allah
2026-10-31 19:23:58
0
lBrahim😍😍😍😍😍😍😍😍, Love :
2026-10-31 19:32:57
1
Aminu Saidu :
Mal. Da Ace Da Dama Da Kazo Kaga Yanda Muke Fafutuka Akan Neman Zallar Halal. Aiki Muke Babu Dare Ba Rana Tare Da Rokon Ubangiji. Nema Shine Namu Amma Arziƙi Nufin Allah Kuma Alhmdlh Muna Cikin Rufin Asirin Allah
2026-10-31 19:13:32
0
🇳🇪no time for love🇳🇪🥷 :
toh mudai halal muke nema kasar wasu ba haram takai mu ba kuma duk wanda yace haram muke nema zamuje gaban Allah 👌👌👌👌
2026-10-31 19:31:48
1
GFRG MURAD INTERIORS NIGERIA :
YA SALAM
2026-10-31 18:21:06
1
ismailbawanAllah :
shifa ba cewa yai haram kowa yake ciba yawwa ku fara fahimtar abinda yake nufi kafin yanke hukunci
2026-10-31 19:16:26
0
ABU MUSSADDEQ🇳🇬🇸🇦✅✅ :
Gaskiya Malam Akwai Gyara Wlh Yawancinsu Halalal Suke Dawowa Dashi
2026-10-31 19:53:35
1
To see more videos from user @rabealiyu07, please go to the Tikwm
homepage.