@abumaliktv007: BAKU BA FADA DA YAN QURA'NIYUN , SALLAR DA AKA MAI A MASARAUTAR KATSINA KAƊE YA RUSA DA'AWAR. Wannan Cikin Karatun Muwatta Malik Kenan Daya Gabata Yau Asabar 31/10/2026 Inda Mufti Sheikh Dr Ahmad Abubakar Mahmoud Gumi Yayi Bayanai Cikin Hikima Game da Da'awar Yan Qur'aniyun, Jama'a Ayi Sauraro Lafiya. ABU MALIK TV
wallahi wallahi wallahi wannan magana ka mallam Gaskiyane haka yake
2026-10-31 19:14:09
30
Engr sagir Aliyu :
Allah yajiqan Malam yahaya Ibrahim masussuka 😭😭😭🙏
2026-10-31 19:56:22
17
yusufpc :
Hadisan Bukhari da Muslim, Hadisan qaryane, kuma kudaina cewa wai an qaryata Hadisin Manzon Allah, Aa hadisan Bukhari da Muslim aka qaryata domin ba daga wurin Manzon Allah SAW suka fitoba🥹
2026-10-31 20:49:28
4
master :
Allah yagafartawa malam masussuka
2026-10-31 20:38:12
8
OFFICIAL MANNASH 🇳🇬🇧🇫 :
akwai dubun malam zowa inshallah nan kusa
2026-10-31 18:42:18
12
Barrister👨⚖️⚖️ :
Mude mukula da sallah Akan lokaci 🙏🥰
2026-10-31 20:30:38
9
Masaro🇳🇬 :
Allah ne yatara mishi mutane ba masarauta bache malam
2026-10-31 19:48:00
5
Umar Bello Bayero :
Sha Sha sha
2026-10-31 18:20:35
10
munkaila hamisu :
da awa mayanzu akafara insha allah allah yajikan malan yahayamasusuka
2026-10-31 21:12:20
2
shamsudeen Saleh nasaru :
:Allah ya karawa masussuka nauyin kasa
2026-10-31 21:36:54
3
QUALITIN MA AIKI S A W :
kai agaskiya ALLAH yajarabcemu dayabamu lakurawa akasan nan ALLAH yakawo karshensu
2026-10-31 22:02:42
0
Amina Nuhu :
kuzo muyi istimna'i
2026-10-31 19:56:06
1
Adamu Adamu :
allah ya jiqam mahaifinka da iyayenmu mukuma allah yasamucika da imani
2026-10-31 20:37:59
3
baban humaira :
hakkun
2026-10-31 21:28:10
1
user1718376928163 :
1
2026-10-31 19:15:34
1
AAC KT 001 :
Gaskiya Wannan fatwa ta sheikh Guni tayi daidai ta hanyar Maslha da fahimta Ilmi Baiyanannen, Allah ya saka da Alkhairi.
2026-10-31 19:13:01
6
Abdullah Mustapha :
اللهم اغفر لي عبدك إبراهيم يحيي مسسكا
2026-10-31 20:41:14
0
꧁༺🌺Guirguidi Grémah Madji🌺༻꧂ :
Hasbunallah wa ni'mal wakil 🥲
2026-10-31 20:17:14
2
SANI GANO MAIUNGUWA :
Alhamdulillah
2026-10-31 19:10:29
3
Moussa :
wwwwwww
2026-10-31 20:07:58
1
To see more videos from user @abumaliktv007, please go to the Tikwm
homepage.