@dady_tommyn_malam: Waiwaye: A shekarar 2023, lokacin da Professor Isa Ali Pantami ya wakilci tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari a wajen kamfen ɗin Shugaba Tinubu a Gombe, Pantami ya ce: "Ina roƙon al'ummar Gombe da su sake zaɓar Gwamna Inuwa a karo na biyu bisa kyawawan ayyukan ci gaba da manufofinsa." A lokacin idan ba mimbarin siyasa ya hau ba, mimbarin ina ya hau?