@ubaidullahyahayak0: President Tinubu, joined by state governors and other officials, participated in daily prayers alongside his entourage in Saudi Arabia today.
Allah yakarbi ibada babanmu na Nigeria 🇳🇬 Allah yakuma yabaka saa a zaben 2027 insha Allah
2026-11-01 02:00:25
0
Junaid Ibrahim Balarabe :
Allah Ta'ala ya isarwa talakawan Najeriya agun ku, macutan, maha'inta.
2026-10-31 22:07:46
1
Ahmad Ibrahim :
Allah ya kadaku
2026-10-31 22:23:32
1
Abdullahi iliya :
ala.ya.shraya.mana.shuwagabaniya
2026-10-31 20:14:43
1
Zakari Issama :
wai dan Allah ma waye yakoyama tinubu sallah ne saboda wannan sallar dayake chiyasa yake muna abinda yaga dama albarkacin sallah Allah na yi michi tsawon rai finally wanda yakoya michi sallah gaskiya yacucemu
2026-10-31 22:01:22
0
rabiumohdalh :
Allah ya isarwa talakawan 9ja
2026-10-31 23:23:15
0
𝒮ℐℛ_𝒥𝒜ℱ𝒜ℛ☃️🫧 :
Allah yabada lada
2026-11-01 00:20:37
0
Umar musa :
oga tinubu kenana
2026-10-31 23:17:15
0
👤𝘼𝙢𝙞𝙣𝙪 𝙆𝙖𝙣𝙤🇳🇬 :
Dama yana sallah
2026-10-31 22:34:43
0
Zaynab Islaha :
Wai dama femi baban jamila musulmi ne?
2026-10-31 21:57:52
0
SARKIN RUWA🥶 :
Sai yanzu yafara sallah 😂😂😂
2026-10-31 21:33:39
2
Dan America 🇺🇸🇺🇸 :
wallah na zatta Dan bilki commodar ne😂😂😂
2026-10-31 20:13:40
2
Maman humaira multipurpose :
Addua nake a idar da sallah lafia karyaje ya tintsira wlh
2026-11-01 01:07:24
0
halal textile 2 :
abu haka ko kyau kallo babu mallan[Sad][Sad][Sad]
2026-10-31 22:44:06
0
Ahmad sa,ad :
wai daman omologo ya musilinta neh
2026-11-01 01:39:24
0
aliyu sadi :
allah yaisa bamuyafemukuba
2026-10-31 23:25:38
0
Abubakar Alkas :
Ameeen to all their dua’as 🤲🏽😂
2026-10-31 23:15:55
0
Leo :
Koh sahu baku hadawa, ta yaya sallar ku za ta karbu?
2026-10-31 22:50:34
0
Abdul :
shin wai dama bawan Allah nan musulmi ne
2026-10-31 20:22:36
0
To see more videos from user @ubaidullahyahayak0, please go to the Tikwm
homepage.