@hadizamohammed905:

DEEZEE COLLECTION 😍🥰
DEEZEE COLLECTION 😍🥰
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 31 October 2026 19:29:11 GMT
131045
6769
245
1951

Music

Download

Comments

mamannabeeha1
mamannabeeha6 :
don Allah in zaki sake ki mana video a nutse
2026-10-31 21:10:06
0
deluxuryempire1
deluxuryempire :
Wayyyoooo Allah kudin abba😭😭
2026-10-31 22:38:55
0
mrsunknows0
🌺✨Hussainaah0❤ :
Next time kinutusu kimana me kyau wanga bbu joy😅
2026-10-31 20:42:08
184
mohranelhussain2
mohran elhussain :
Ansallami deeno 😂kunga store
2026-10-31 20:46:47
145
aishaa_shamaki
Humayra's Maison 🛍️ :
Deeno Yi nayi bari na bari Allah yasa gidan zaman kane
2026-10-31 21:30:31
65
eco_artify
EcoArtify :
Yanzu meye na cire mata coolers acikin kwali 😭
2026-10-31 21:40:33
51
amabfabrics
AmabFabrics :
Shiyasa dai naga Deeno yayi wani uban caption Yana godiya ga ALLAH daya hadashi da Husna ashe Deeno yaja kaya iya kaya ga aikin hajji ga mata ga kayan daki ga na kitchen ga kayan abinci gsky complete corner sun sallameshi wlh ALLAH Ya qara arziqi
2026-10-31 21:28:38
23
yogomac_byabkar
Reemah :
Masha Allah Allah ya basu zaman lafiya Allah ya kauda fitina a tsakaninsu
2026-10-31 19:35:12
26
khadijaajeboter
Khadijaajeboter :
Kinutsu kiyi video sai tangal tabgal kike da camera [Teary eyed]
2026-11-01 00:17:22
3
hennabywalida
hennabywalida :
Wlh Ina qaunar manxan Allah😭😭😭
2026-11-01 00:16:06
0
aliya.muhammad30
WARKACI GENERAL ENTERPRISE :
gidan hayane ko bashi akai
2026-10-31 20:35:48
24
aishasani976
aishasani1297 :
kunaga wallahi da ba'ayi wannan karshe kashenba da kudin suka saya masa gida kato dayafi musu alkhairi
2026-11-01 08:41:25
0
chardeejat
خديجة🫧❤️ :
Kitsaya ki nutsu kiyi video da kyau please
2026-10-31 20:29:44
21
miemah03
𝑀𝒾𝑒𝓂𝒾𝑒 🎀ᥫ᭡ :
deeno biyayya dole 😂
2026-10-31 20:31:42
12
cutieestouch1
Fatima mooha sani :
Idan kuka Bari ma deno zai nuna mana ko Ina na gdn ma😂
2026-10-31 22:32:37
6
icecreambysafiiyas2
Classic icecream by Safiyya’s :
Ice cream available tomorrow inshallah
2026-11-01 00:22:48
1
lubabatualmansur
lubabatu Almansur :
Allah kayi Muna arziki Mai Albarka 🤲
2026-10-31 20:38:39
5
yusrabeautylounge
Yusra beauty lounge :
Burina na ziyarci annabi mohd S a w
2026-10-31 21:37:41
14
noirhxli
noirhxl🌸💋 :
Masha Allah saura na Aisha 😂😂
2026-10-31 20:39:52
8
meetarh_xo
aysherh :
Menene shaidar gidan amarya ne ay munga madayyana da ihsan liqa photon su akayi a gini
2026-10-31 21:32:15
0
billysaulawa
RN BILKISU SAULAWA❤️🥰 :
Ke kuwa wada Tayi video bata natsuba 😂😂 tadauko Ko’Ina hba munata asarar data Anma deeno natayaka murna sbd naga kamar Ankawoma abinci sosai wallah zaka dade kafin kafara cefane gsky masha Allah complete corner tayi complete Dinka 😂😂😂😂
2026-11-01 08:00:02
1
khadijaajeboter
Khadijaajeboter :
Deeno abiya haya lfy [Teary eyed]
2026-11-01 00:16:51
2
gingarlooo
hawwwarh gingarhhh :
toh kna in gidan aisha
2026-10-31 20:25:00
0
aishaa_shamaki
Humayra's Maison 🛍️ :
Toh ita dai Aisha a Egypt zata zauna ☺️
2026-11-01 07:58:55
1
mss_haleeyh
mss_haleeyh :
Mai video ki rike camera da kyau mana
2026-10-31 22:05:30
1
To see more videos from user @hadizamohammed905, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About