@aliyuhaidar112233: #viralvideo #hausawanduniya🤍💯🇳🇪🇳🇬💟💘💌♥️💞🥰💍💯allmedia #viralvideo #tijjaniyyaworldwide #tijjaniya📿📿islam🌹🕌🕋masoyin

Haidar
Haidar
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 31 October 2026 20:14:08 GMT
3678
250
7
12

Music

Download

Comments

nb.textiles464
Nura Bawah464864 :
Gaskiyane Amman mun hadu ga manzon mu a shehu ne bama tare
2026-11-01 12:01:40
0
gyare.com
Golden boy :
toh kai awa
2026-11-01 12:06:20
0
hajjo2746
hajjo :
Allah ya kara ma lafiya danisan kwana malam ya fada gaskiya
2026-11-01 11:49:57
0
mungadi93
mungadi :
alangubro yadawo ahlissuna
2026-11-01 10:16:17
1
nafsonguymk
OfficialNafsonGuy :
Wace kariya zaku ba wannan maganar da ya fada kafin barin shi duniya ??? Idan akwai a fada muna wanda yake ganin yana akan dai dai . Masussuka ya ce: 1. Rukunnan Musulunci guda biyar ƙarya ne. 2. Annabi Sallallahu Alaihi Wasallam mata huɗu kawai ya aura. 3. Azumin Litinin da Alhamis, da na ranar Arafa, Tasu’a da Ashura, duk ƙarya ne da yunwar banza. 4. Mutuwar shahada ƙarya ce. 5. Cewa Hasan da Husaini jikokin Annabi ne, da labarin kashe su, duk ƙarya ne. 6. Jifan Shaidan da wasu ayyukan Hajji duk ƙarya ne. 7. Cika rayuwa da kalmar La ilaha illallah ƙarya ne; mutum ya ce ɗan Aljanna ne. 8. Tambayar kabari da azabar kabari ƙarya ne. 9. Yin addu’a ga mamaci ƙarya ne; addu’ar ba ta isa gare shi. 10. Ceto a ranar Alƙiyama ƙarya ne; babu wanda zai yi ceto. 11. Ruwan Zamzam, zuma da Habbatus-Sauda duk ƙarya ne; ba sa maganin komai. 12. Ya ce ƙarya ne cewa Annabi Isa (Alaihis Salam) zai dawo duniya kuma ya yi aiki da saƙon Annabi Muhammad (Sallallahu Alaihi Wasallam). 13. Babu Tahiyya a cikin Sallah. 14. Mace mai haila za ta yi Sallah. 15. Babu wata huɗuba a Sallar Juma’a. A wane matsayi zaku bashi yanzu ? 🤔
2026-11-01 11:53:39
0
yousoufouabdoulay
Yousoufou Abdoulaye :
🥰🥰🥰
2026-11-01 11:16:09
0
user4800499587600
محمد بن محمد بن عثمان :
🥰🥰🥰
2026-10-31 20:19:30
0
To see more videos from user @aliyuhaidar112233, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About