Malam ka sauke nauyinka. Allah ya saka maka da alkhairi.
2026-11-01 08:51:22
32
Amore boy :
Allah yaraqa lfy
2026-11-01 19:26:47
0
user99527448765232 :
Sunnah gidan hujja Allah ya ƙara mana hasken sunnah ka tabbatar da mu cikin sunnah ka karbi rayuwar akan sunnar Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallam
2026-11-01 18:15:53
6
Damagarawa :
Allah jikan mallam Masusuka, muna taré dachi...
2026-10-31 21:46:24
12
Isah musa :
Kai Masha Allah Allah nagodema wato sunan dadi wlh🥰🥰🥰🥰
2026-11-01 11:18:32
10
babaye malan amadu :
irin ku mukeso malan allah yabar manaku allah yakara ilimi🥰🥰🥰🥰