Saena kwana biyu ban qira budurwata bah,amma daga naci karo da posting dinka bana iya jurewa dole saena qirata wllh😂
2026-11-01 06:54:14
1
YusufGaya✌️💦✅ :
lokacin baya yafi dadi gsky [Tears of joy][Tears of joy]
2026-11-01 06:34:38
1
Adamu usman :
yau zan kire ka sabi na San baza taba samu wakar din wakai suna ne da m shareef ya yi mai takin barka da zuwa maimuna Allah yayi Miki Albarka ya ga Abubakar da zullaihatu su suka haifeki
2026-11-01 04:58:48
1
sarauta a k :
Kai jafar gaskiya ka biyani
2026-11-01 04:53:44
1
Bandirawo :
Umar Duniyar Love ❤️🥰
2026-10-31 21:41:28
3
MARAFA 001 :
daga yau bazan Kara magana ba anan
2026-11-01 01:24:40
1
Young man :
Th
2026-11-01 07:53:24
0
jamcy 486 :
please sunan wakar nan
2026-11-01 00:54:02
0
Alley hassan :
Pls sunan wakan
2026-10-31 22:21:06
0
Muhammad Galadima 📿 :
Dan Allah Jafar Wakar Kawaye
2026-10-31 21:35:03
0
fafa a.k.boy :
2026-11-01 06:31:04
0
iBNI TAHIR :
jafar Dan Allah wakar ruhi full Dan Allah
2026-10-31 20:52:34
1
Bakiru Abdulaziz :
Umar m shariff duniya
2026-11-01 01:21:49
0
Aminu Sharif golden voice✅ :
mlm jafaru Allah yabaka na chaji
2026-10-31 23:52:07
0
nurerd muhd :
jafar dan allah akwai wata waka ta umar m shareef wadda yake cewa farin cikina kizo dashi yan mata nayi alkawar zana baki Nima shine burina
2026-11-01 01:05:24
0
Amir bello :
hiy
2026-10-31 22:20:01
0
0fficialyahaya✅️ :
jafar dan Allah akwai wata waka da m shareef yayi ta sarauta tun can da
2026-10-31 22:19:58
0
𝑹𝑼𝑫𝑬 𝑩𝑶𝑰 001 👜💰👻 :
wlh antashi kaina
2026-10-31 23:32:04
0
Muhammad umar :
jafar wata wakace nake nema kuma kaine kadai nasan zaka samomin ita.
najaa nafadin taraba akwai nisa yanmatan kaduna nakeyiwa bankwana natafi jalingo kun gaida masoya
2026-11-01 08:05:56
0
Star 🌟 boy :
2026-10-31 22:42:12
0
no play on duty 💪💪 :
gaskiya Jafar Allah yakara maka basira Allah yafaranta maka kamar yadda kake faranta mana
2026-10-31 23:04:47
0
buhari bishir,bb :
jafar namu barka da kokari
2026-10-31 20:50:37
0
To see more videos from user @jafarumar030, please go to the Tikwm
homepage.