@lafia120: 🇳🇬 SABON TALLAFIN ₦50,000 NA NERSI! Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da shirin tallafawa iyalai masu ƙaramin ƙarfi a Najeriya. 📌 Ba sai ka yi application ba. 📌 Babu registration fee. 📌 Za a turo SMS ga waɗanda aka zaɓa. 📌 Ana buƙatar consent kafin biyan kuɗi. ⚠️ Kada ka bai wa kowa PIN, OTP ko BVN! Ka kalla har ƙarshe, sannan ka raba wa sauran jama'a. #NERSI #NigeriaGovernment #50000Support #UkashaLafia #GovernmentUpdates

Ukasha Lafia
Ukasha Lafia
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 31 October 2026 21:29:31 GMT
181092
16490
409
1031

Music

Download

Comments

mckwears
MCK WEARS :
so they are borrowing to share with us now, because election is approaching, we need development not 50k that can't buy a bag of rice, we are not fools
2026-11-04 11:36:12
0
yar.bappa
Yar Bappa :
nikam anshe ambudemin account da momo Kuma Bansan findinba
2026-11-04 13:39:22
0
jamilasuleiman582
Pretty J❤️ :
what of Optimus bank
2026-11-04 16:00:26
0
abduljabbo2
ABDULJABBO :
ynxu nasamu Amma bazanci kudin tinubu ba 🤧
2026-11-04 15:25:36
1
jannatcreation01
Nana fydy :
bantaba samuba
2026-11-04 15:48:58
1
minoxyams
Ami Nu :
Nairagram not working whats the solution please
2026-11-04 08:32:59
1
umarkachallahadam12
Umar Abatcha 🙏 :
nasamuu na wannan watan sauraa next month
2026-11-03 07:59:27
11
kaltum.usman5
Kaltum Usman :
Ina da opay Amma bansamu kuma
2026-11-04 10:00:14
3
ummuayman1034
Zainab umar :
ya zamuyi
2026-11-04 08:36:02
1
jiddertul.khair.0
JIDDERTUL KHAIR❤️🔐😍 :
dan allah wani code za a yi dialing dan dubawa
2026-11-04 14:05:05
3
user50610944419070
aysha :
kanina yasamu Wllh💃💃
2026-11-04 11:05:46
1
user6704095186843
Abdurrahman Salisu :
sun turo man ta opay Amma bandana yadda zan shiga ba
2026-11-04 14:12:13
0
mhizruky00
Mhiz Ruky1490 :
Nidai ta monie point aka turomin Amma yaki nunamin next step din da zanyi 🙏🙏🙏pls kaimin magana
2026-11-03 19:39:36
3
muhammadassalapy
MuhammadAssalapy :
Wata nawa za'ayi Ana badawa ne halan plsss
2026-11-04 14:14:42
0
oumnabilah
Aesha Amanawa :
please nayi dialing number Amman sunce baa zabe ni ba
2026-11-02 21:27:13
3
rehanbyaisha
Aisha Ahmed :
nifa not eligible suka cemin kodai na chanza kasane 😅😅😅
2026-11-04 09:27:33
0
jigiryascopy05
Mareeyahtoo :
nifa sun hanani wllh 😭
2026-11-03 18:57:27
5
user37574805139771
Mamanwahab :
Nairagram ne aka turamin Amma app din yakiyi
2026-11-04 07:30:53
0
bbysofeey
Sofeeyeart :
ni moniepoint ne suka turamin
2026-11-03 21:16:15
2
user2831055641585
teemarh :
wllh ban taba samu ba
2026-11-04 14:11:48
1
rahveora
RAHVÉORA EMPIRE :
sun tura min har sau biyu amma sunqi verifying NIN dina
2026-11-04 09:04:36
1
ashfat016
ashfat :
Allah yasa bawani tarkon suka hada mana ba🥺
2026-11-03 19:32:52
3
ahmad.muhammad.be7
Ahmad Muhammad Bello :
sunfi kowa sanin bvn namu su saka mana mana
2026-11-02 21:18:02
3
humaira__abubakarr_6450
Humaira Abubakhar :
aslm.ykk.wlh.bataba samuba
2026-11-04 09:19:08
1
To see more videos from user @lafia120, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About