wlh a yanzu ina cikin wa nan halin kuma nahakura da su nice mai taimaka musu amman basa sona
2026-11-01 06:19:16
11
MuhNaf kitchen @ home🍽️ :
Wallh mlm inada lbr me taba zuwa akan wani bawan Allah da yarasu 3moths daya wuce attajiri kuma yan uwansa bashi dashi komi shi yake musu qarshe bakin cikin su yasa zuciyar sa tabuga yamutu
2026-11-01 06:19:54
4
Unique collections by sady :
Allah yatsare mana imani yahanamu kin yan uwanmu
2026-10-31 22:17:37
6
IBRAHIM Cafe Curtains & More :
YAWANCI IYAYENE SUKE HADA WANNAN FITINAR WLH ABINDA KAKE GANI A FILM DIN DARE 1 WLH YANA FARUWA A GASKE
2026-11-05 10:01:29
3
Queen :
Wlh haka yan uwan yanzu suke
2026-11-01 04:16:52
7
M’hayub Xclusive Gallery 🧕🏻 :
Abunda ke faruwa yanzu kena 😭
2026-11-01 10:30:47
4
NasrInsence :
kamar labarin abin da nake fuskanta kake fadi ! Allah yasa mu dace
2026-11-05 18:08:58
1
official shalele :
wlh wannan abon yana dabamin rai sosai
2026-10-31 22:33:06
3
Salisu Pro :
Allah yakaremu dahassada junanmu
2026-11-05 18:46:08
1
Na malama124 :
ubangiji Allah ya rabamu da ciwon hassada😭😭
2026-10-31 22:19:50
3
alhamadullahi alkullahal :
hmmmmm Allah dai ya kyauta ka wai Amma wanna zaman hmmm Allah dai ya shiga tsakani nagari da mugo ya rabb ya rabb ya rabb
2026-11-01 04:16:21
3
Maryam Muhammed :
wannan gaskiya ne wallahi 💯😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
2026-11-01 08:54:26
1
malam Aminu Kano✅️ :
gaskiyane 🙏🙏
2026-11-01 10:56:13
1
Racare :
mallam ! wani shariyan sai a gaban Allah... duk zamu mutu! kuma alwai hisabi
2026-11-02 09:34:15
1
Umar imam :
mundane cikin wannan yanayi, fatan Allah kara bamu mazan kudi.