@auredasaki: USTAZU BAI IYA SOYAYYA BA #maza #ArewaTikTok #AurenHausa #hausatiktok #mata

ABDUSSAMAD/AURE&SHAWARA ✅
ABDUSSAMAD/AURE&SHAWARA ✅
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 31 October 2026 23:19:17 GMT
149206
15962
340
278

Music

Download

Comments

rukayya.muhammad112
Rukayya henna artist PH🙋❤️ :
uhmm wlh saina aura sbd Suma ai sun iyya soyayya
2026-11-07 11:05:28
0
rukayyageidam
R.... GDM :
me za ayi da uztaz
2026-11-01 20:02:08
13
user8539943485708
MEERAH :
hahah wallahi ustazanma sunfi wannan kawai dai basa sawa a Media ne amma akwai nishadi
2026-11-01 18:46:30
58
momyndady3777
meeraht :
babu abinda zai canza mana zuciya da san ustaz sai dai bamu samu ba sbd Mun san me mukeyi
2026-11-02 12:28:57
16
maryam.auta30
Maryam Auta :
hhh wlh ustazanma sunfishi iyawa ai auren ustas duniyane wlh
2026-11-01 19:44:08
22
mustaphayahaya3681
Al mustapha tech :
yarinya daya aduniya zan iyawa wNna wllh
2026-11-06 22:20:31
1
chalele.148
chalele 148 :
ina oustazai suke😳😳😳
2026-11-06 20:31:53
1
mrsjuwairyya13
shalele💘 :
wlh auran ustaz Babu dadi komai kika masa sai yace kar aganmu😂😂😂😭
2026-11-03 08:09:57
2
abdulrrahmanadamu1
maryam ibrahim :
koni wllhy suna burgeni haka Muke rayuwada mijina gashi yanxu bamutare Allah yabani Wanda yafeeshi
2026-11-03 09:49:08
2
americangeographerclothn
Aliyu Halilu Muhammad :
Billahillaxy qarya kk ni ba ustax bane Amma wllhy ustax yafi kowa iya soyayya In qarya nake a tamabayi yan matan
2026-11-06 20:02:27
2
maryamdanju
merry :
kunaburgeni hakama soyyayace daka auriwandazaidingahademakaraifa kamar an aikomasadamutuwa
2026-11-05 11:56:18
1
jean.didier.emman
Jean Didier Emmanuel sâh Fatou :
Wlh
2026-11-06 21:12:46
1
umminmama13
ummin mama :
Ni matar ista
2026-11-04 10:30:30
1
angonmalama2
Angon Malama :
bro kanayin maigida
2026-11-03 06:24:59
1
sunnahsak228
YAR IZALA A.M.V🇹🇬🧕🇳🇪🇳🇬 :
auren ustaz ya zama dole saboda idan ni ba mora ba 'ya'yana zasu mora koda bayan raina ne😭
2026-11-03 13:32:48
1
teemahyarfulani
Mrs B T C ❤️💫 :
Gaskiya kam
2026-11-06 14:01:04
1
basheer9472
boksali :
ya allah ka azurtamu muyi aure, wlh na matsu
2026-11-03 09:13:34
3
igdaya001
I G daya001 :
wlh kuwa
2026-11-03 09:01:41
1
teemahzarah27
fatimayusuf2040 :
wallahi tallahi,ustaz sunfi iya soyayyah
2026-11-01 21:18:42
3
murjanah22
🕊DELIGHT SCENT AND MORE 💞 :
wlh ustazai su Susan yadda ake nuna kauna wlh ga lallashi d kalamai mai kyau d dadin ji 🥰
2026-11-02 22:38:26
1
big_brother343
big_brother :
viral kiran Allah
2026-11-02 16:34:02
2
fatimanasaraallah
Fatima Umarfaruq :
sunfi kowa iya soyayyah
2026-11-02 10:09:54
4
nassirou56216
Nasser dan konni :
haba dai
2026-11-04 18:32:14
1
nanakhadijah932
Nanakhadijah :
wlh f
2026-11-02 13:31:17
1
To see more videos from user @auredasaki, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About