@uss21multimedia: Rundunar ƴan sandan Jihar Zamfara ta tabbatar da kuɓutar da limaman addinin Musulunci uku daga cikin shida da ƴan bindiga suka yi garkuwa da su a watan Satumban 2026. Kwamishinan ƴan sandan jihar, Muhammad Bello, ya bayyana cewa an kuɓutar da limaman ne sakamakon haɗin gwiwar jami’an tsaro, ciki har da Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS) da Ofishin Mai Bai Wa Shugaban Ƙasa Shawara Kan Harkokin Tsaro. A cewarsa, an sace limaman ne a ranar 12 ga Satumba, yayin da suke kan hanyarsu ta zuwa Talata Mafara domin halartar wata addu’a ta musamman ga Shugaba Bola Ahmed Tinubu,#creatorsearchinsights #viralvideo #endbadgovernanceinnigeria #nigeriantiktok