This is hoarding honestly you need to let go of two at least
2026-11-01 02:32:16
0
Miemie ❤️ :
Me kikay achieving anan toh
2026-11-01 01:04:16
26
RepostHub :
10 million Naira+
masha'allah 🙌
2026-11-01 03:07:23
0
najmah :
Tnx u so much aunty samha abbiya mana kudin gyaran gashi 🙏
2026-11-01 02:06:52
0
HM🌸 :
Dan Allah ki taimaka ki siya min koh 13normal ce 🙏
2026-11-01 01:19:36
2
Barrister👨⚖️⚖️ :
Talakawa mukula da sallah Akan lokaci 🙏🥰
2026-11-01 01:06:13
10
life_of_mab :
Ni wallahi air din nake so please sis 🙏🏻😍
2026-11-01 00:44:17
4
mohamedharouna5 :
Allah sarki yenzu fah akwai Wanda koh abincin dazaici bai dachi, Allah kama tsari da talauci 😭🙏
2026-11-01 00:42:50
7
Mk :
Iphone isn’t luxury fah nonsense
2026-11-01 01:37:14
1
mafiasqueen09 :
Congratulations dear
2026-11-01 01:14:47
2
Queen meerah🌹 :
Ansamu duniiya saura lahira
2026-11-01 01:07:28
3
teemah fancy :
Toh ai sainaga kamar sunyi yawa koh😊
2026-11-01 01:16:35
2
zainab_rabo :
Samhaa
2026-11-01 01:40:43
0
user4670781959209 :
hum
2026-11-01 03:19:19
1
REAL_ MUHAMMAD ikko :
gaskiya bebby yanasonki sosaifa😂🥰❤️
2026-11-01 01:06:48
0
Haneefah💝(skincare in Kebbi) :
baby yace ki bani daya 😳
2026-11-01 01:11:20
0
maina :
kisayar min da karamar cikinsu
2026-11-01 02:39:11
1
🦋🌸RERSHEEDERT🦋🖤 :
Allah ubangiji yahorewa baby kudin sadakinki🙏🙏🙏
2026-11-01 02:16:58
1
🌸ATEEKHA🌸♥️ :
Allah ya raya Baby👏🤸🏻♀️
2026-11-01 00:52:55
1
MASOYIYAR MATAR SARKI❤️ :
Congratulations
2026-11-01 00:45:58
1
faruk Umar :
A zahiri kamar baki son hayaniya amma kuma kamar kina son hayaniya wanan i hayaniyane ina nefin 2 to 3 yayi i amma har 5 duk wanda yacemin hassadanake Allah yaisa sabida bana hassada da kyaur ubangiji
2026-11-01 00:48:07
2
Her🤍🥀 :
Allah yayiwa baby albarka yabarku tare🥹❤️
2026-11-01 01:05:24
1
Dęěÿårñäh🥀✨🌹🦋 :
Wallahi ni dama tab din kika taimaka kikaban nachigaba da HADDA da ita🥺😔😔
2026-11-01 03:01:44
0
Ayshat khan 🇳🇬🇸🇦🇮🇳 :
Allah sarki abin farin ciki abin tausayina idan kamutu baza,akaika da Kodaya ba acikin su ba😭
2026-11-01 03:09:05
0
To see more videos from user @samha_m_inuwa, please go to the Tikwm
homepage.