Wlh Harkan Daba. Dana sanice. Allah ka yafe mana wahalar da eyayanmu da mukayi Aba. Muka gane gaskiya. Baban kus kuren danayi Arayuwata shine harkan Daba dana shiga. Duk kannina sungama Degree. Amma ni sai yanzu naga yan NCE. Daba dana sanice wlh. Bata da wani rana
2026-11-02 01:05:41
7
Ahmad Rufa,i :
Yakamata Kuyi Masa Addu’a Daba Ta Wani Lokaci Ne In Allah Yashirye Ka Amma Babu Wanda Yaymasa Addu’a Allah Yabashi Lfy