@skpresstv8: “Waɗanda suka kashe min mahaifina, Allah Ya shiryar da su, Ya kuma yafe musu idan har masu shiryuwa ne. Idan kuma ba masu shiryuwa ba ne, to Shi ne mafi sanin yadda Zai yi da su.” — Malam Yusuf Yahaya Masussuka Babban ɗan Marigayi Malam Yahaya Masussuka Ya bayyana Hakan yayinda SK PRESS TV take hira dashi a Babban Taron zaman lafiya da Suka Shirya.

SK PRESS  TV
SK PRESS TV
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 01 November 2026 06:57:28 GMT
31563
4233
129
349

Music

Download

Comments

babanwalida32
Souleymane 227 سليمان ٢٢٧ :
wai dan Allâh kunji magana ta hankali Allâh kabarmu da alkur ani
2026-11-01 08:04:27
32
sulaimanadamu292
sulaiman adamu :
Allah ya jikan malam da Rahman
2026-11-01 08:09:39
8
rsalyibrahim
r sali :
Allah ya jikan malan
2026-11-01 09:12:05
1
ummeeadamzee
UmmeeAdamze :
Kaga inda ilimi ke amfani Allah yajikan malam da rahama Allah ya girmama shahadarshi [Pray]
2026-11-01 08:45:55
4
salisu.ibrahim58
Salisu Ibrahim :
Peace Ambassador Yayi Tarbiyya
2026-11-01 08:47:41
4
user4576108486811
sabiuabdullahi :
wanan gsk ne
2026-11-01 09:07:58
1
aseeyah_fantiya
Aseeyah_fantiya :
Allah sarki😭
2026-11-01 09:15:20
1
123babanyara
user6594777124874 :
masha Allah Allah ya jikan sa da rahama Allah ya yafe masa
2026-11-01 09:13:26
1
king....naxss
king....naxee :
al hamdulillah Masha Allah
2026-11-01 09:09:27
1
abdulrazakhharuna001
ABDURRAZAK HARUNA ALIYU 001 :
allahu Akhbar
2026-11-01 07:41:43
7
idreexbello2
Abban ilyas :
kai sheikh
2026-11-01 07:38:09
5
tasiusaeed1
tasiusaeed1 :
Masha Allah Ubangiji Allah Yayi Albarka Dan Malam
2026-11-01 08:39:29
3
gonidangoni2
gonidangoni2 :
Allah ye raya ka
2026-11-01 08:51:07
2
khadyhassan001
khadijat hassan001 :
Masha Allah
2026-11-01 08:11:37
5
s.boy011
S.BOY 001 :
wllh mudai bamu yafeba Allah yabi mana hakkinmu😭😭
2026-11-01 08:23:13
5
ibrahiminternational25
Ibrahim international :
Allahu Akbar 🥺
2026-11-01 08:01:41
4
sariu9026
sariu :
Masha Allah
2026-11-01 08:06:11
3
shafiualhassan873
Sabo Sarki 313 :
Masha allah
2026-11-01 07:03:34
4
abdool_kabir
Abdulrahman kabiru :
mash Allah
2026-11-01 07:57:52
4
yahayajubril
Yahaya Jubril :
🥰🥰🥰🥰
2026-11-01 09:01:40
1
samaila.inoussa7
Samaila Inoussa :
allahou akbar
2026-11-01 08:05:08
3
mahmudyusuf38
mahmudyusuf38 :
Masha Allah
2026-11-01 07:40:48
3
kilishiinvestmentlimited
Engr Bello B. Kano :
Allah sarki
2026-11-01 07:59:42
3
kmyluxury
kmyluxury :
Amman gaskiya yayi maganar hankali 🙏
2026-11-01 08:46:09
2
garba.bala80
Garba Bala :
Masha Allah
2026-11-01 08:02:02
2
To see more videos from user @skpresstv8, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About