duk masoyin massusuka allah yatadashi tare da massusuka ranar alƙiya
2026-11-01 09:48:52
217
musa playerad🤝🏼🤝🏼🤝🏼 :
nifa sena sake musulunta
2026-11-01 10:41:47
58
dennisphillip :
Oh God...may his gentle soul continue to rest in perfect peace with God in heaven Amen 🙏🙏🙏😭😭😭🇳🇬🇳🇬🇳🇬💔💔💔
2026-11-01 18:46:44
0
ALHAJI SOMO :
I’m proud of Tijaniya
2026-11-01 19:27:05
0
Jidda Baba :
Allah Sarkin Malam Allah ya jikansa da rahama Amin 😭
2026-11-01 09:22:13
52
amahhab :
Ubangiji ya jikan Malam da Rahma, Insha Allah Aljannah ce Makoma
2026-11-01 10:01:18
27
DAN'YAKO :
This man is not only a man of peace but A man of God.
2026-11-01 11:24:16
36
Mahmud coch :
SLM,AMINU JT sai yau na taba ganin kayi content Mai ma ana duk abinda malamininan yafada gaskiya ne Allah ya jikanshi AMEEN SUMMA AMEEN 🙏
2026-11-01 11:47:23
13
Halidu Salifu :
Masussuka straight to aljannatul firdawus insha Allah
2026-11-01 09:52:14
43
Abdullahi :
Izala masifar duniya
2026-11-01 09:13:39
41
Yusuf surajo :
Allah ya jiqanmaza
2026-11-01 17:57:22
0
army commando 🪖🔥 :
But Dey kill him
2026-11-01 19:40:51
1
excellency :
Akidar sa akan hadith
(1) dole hadith ya martaba manzon Allah, indai aka samu sabanin haka hadith din karya ne
(2 )dole hadith yazo dai dai da Aya Quran indai yaci Karo, da ayar Quran to hadith din karya ne
(3) dole hadith yazo da zaman lafiya ,indai yazo da maganar ta'adanci to Bana gaskiya bane
Wan nan shine akidar mallam, duk wanda ya fada maka akasin hakan karya yake masa
2026-11-01 11:53:56
9
tahirchillo :
Allah ya jikansa yasa yahuta alfarman annabi sallallahu alaihi wasallam
2026-11-01 10:11:44
10
user8733532303380 :
Allah yajikansa da rahama 😭😭
2026-11-01 11:36:34
8
alhamdoulilah :
gaskiyane malam
2026-11-01 09:46:00
10
Abdul Mumuni Dramani sorgho :
Amin Thmmah Amin
2026-11-01 12:50:43
2
abuba7 :
wlhy wanna maganar gassakiyane
2026-11-01 09:54:27
9
Tukur Abdullahigayya :
ameeen ya Allah
2026-11-01 11:53:57
5
LAWAN HUSSAINI NGURU :
mssk ikon Allah ne wlh ya Allah yajikan mssk
2026-11-01 11:56:51
10
Garba Bala :
wannan gaskiyane oga
2026-11-01 09:51:16
8
muhammad Yahaya :
wannan gaskiya ne
2026-11-01 10:07:53
6
munagefe :
Allah yayi masa rahama
2026-11-01 09:52:40
7
✍️GASKIYA✨MATAKIN🧜♂️NASARA :
Gaskiyane malam allah kara rahama
2026-11-01 09:07:02
7
surakah batijjane Chinade :
wlh na dawo mabiyin kur'ani zalla insha Allah
2026-11-01 12:28:22
5
To see more videos from user @hujja_tul_islam_235, please go to the Tikwm
homepage.