@ummee_fashhion001: Assalamu Alaikum yan TikTok 😩❤️💃 Ina ku ke ne masoyan Ummee Fashion? 🥹🖤 Double Chiffon Abaya is available in different colours 😍🔥 Ku zo ku zaɓi colour ɗin da ya fi burge ku, wallahi za ku yi kyau! 💃❤️ Kada ku kalla kawai ku zo ku siya mana, ko guda ɗaya ne 😩😂🛍️ 📍Ummee Fashion — Zara City Plaza, Maiduguri, Shop B24 🖤✨#UmmeeFashion #doublechiffonabaya #kanuritiktok