@maiwaazi61: Taron Manema labarai na jam'iyyar ADC a jihar Sakkwato, inda Jam'iyyar ta zargi jam'iyya Mai mulki akan amfani da jami'anta da kuma yan daba wajen barazana ga ayukkan ta da kuma ɗan takarar ta. Hakama jam'iyyar ta ADC ta bayyana cewa ba gudu ba ja da baya wajen gudanar da taron ta na kaddamar da yekuwar neman zaɓen ɗan takarar shugaban kasar ta Alhaji Atiku Abubakar a ranar 4 ga watan nan.
M̤̮a̤̮i̤̮w̤̮a̤̮'a̤̮z̤̮i̤̮
Region: NG
Sunday 01 November 2026 09:34:02 GMT
Music
Download
Comments
NURA MANAGER 001 :
Ameen ya rabbi in Sha Allah A D C all
2026-11-01 10:42:18
0
rufaiharuna699 :
Allah ubangiji ya 🙏taimaka ya bamu nasara ADC Sak inshaAllahu
2026-11-01 10:34:44
1
Ameenu :
Allah yakara Lfy baba mu mutanen sokoto insha Allah zamu Baku hadin Kai da goyon banyan insha Allah mune da nasara
2026-11-01 11:08:33
0
NAMCARS AUTOMOBILE :
wannan haka yake Allah ya kaimu ga nasara
2026-11-01 11:57:30
0
Bilyaminu Ayuba :
kafadi gaskiya baba Sokoto ta walice insha Allah
2026-11-01 11:25:15
0
hassansk :
sokoto sai wali
2026-11-01 11:46:39
0
SANCHEZ NA ORUMA :
gaskiya na mu sai wali
2026-11-01 11:18:14
0
S.B.G Luxuries Collection :
ADC alhery ce
2026-11-01 11:27:55
0
inshallahu rabbi sai wali
2026-11-01 11:35:53
0
Abdullah sani 333 :
subuhanililah Allah yasawaqa
Allah yafisu
2026-11-01 11:28:02
0
momy :
sai wali
2026-11-01 11:16:35
0
FODIO AIMER✅️ :
Allah yabamu nasara Ameen summa Ameen
2026-11-01 10:39:06
0
Sanusi Sani :
gaskiya ne Sai wali
2026-11-01 11:09:18
0
MUSTY :
wannan gaskiya 💪💪💪💪
2026-11-01 10:51:42
0
binmalik :
ameen adc sak
2026-11-01 10:16:09
0
mustafa shehu :
Ameen ya Allah🙏🙏🙏
2026-11-01 11:00:52
0
yahaya Bello P. A :
Amin
2026-11-01 11:05:08
0
Abban Adeel :
ameen ya rabbi in sha Allah ADC skk
2026-11-01 09:53:18
0
abdul ym :
Gaskiya apc wawaye ne
2026-11-01 12:18:41
0
user4099322786356 :
🥰🥰🥰🥰
2026-11-01 11:01:01
0
sabiu kayan gera :
🥰🥰🥰
2026-11-01 10:31:09
0
bboykware708458 :
🥰🥰🥰
2026-11-01 09:49:37
0
AMIRAWA 303 :
🥰🥰🥰
2026-11-01 09:46:48
0
#🇳🇬Hon💐💐 Bakir🎆🎆 :
🥰🥰🥰
2026-11-01 09:39:42
0
To see more videos from user @maiwaazi61, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.