@ameenwarkal: #warkal

Ameenu Abdullahi warkall
Ameenu Abdullahi warkall
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 01 November 2026 09:43:19 GMT
251826
48251
2383
2013

Music

Download

Comments

ameenababa09
🥀𝓜𝓲𝓷𝓪𝓵🥀 :
Bari mu fara tura kati wrong number ko zamu dace 🤭
2026-11-01 11:33:25
352
comr_abiyos_roni
Comrade Abiyos Roni. :
Wannan 2k din jinta take kamar wata 2mil😂😂
2026-11-01 09:57:27
309
aysha_adam0
aysha_adam0 :
iKon Allah, Nidai burina na Auri Salman Khan
2026-11-01 10:26:54
69
muhdd70
AL-IHSAN COMPUTER PRESS :
Yarinyar Nan Fa Tana Da Gaskiya, Dan Walh 2k A Wurin Dan Makaranta Kamar 2 Millions Ne. Na Tuna Shekarar Dana Tafi Danfodio University Sokoto UDUS 2013, Wani Lokacin Idan Na Sha Kunun Tsamiya Da Safe Shikenan Raguwan Shi Zan Da Rana Sai Kuma Gobe, A Wannan Lokaci Kuwa Bakina Sai Yayi Wata 1 zuwa 2 Baiji Wani Testing Din Abinci Mai Dadi Ba. Watarana Na Fito Wajen Makaranta Na Zauna A Gefen Gate Ina Kallon Motoci Ina Tunani Da Nazarin Rayuwa, Ina Sake Sake A Zuciyata, Kawai Sai Naji Wani Bawan ALLAH Ya Dafani Ina Wagawa Sai Naga Mal. Aliyu Shine Yayi Mana Head Boy A Secondary Din Dana Gama Lokacin Ina JSS I Nan Da Nan Na Mike Muka Gaisa Ya Kawo Naira Dari Biyar (500) Ya Bani, Walh Wannan Kudin Yafi Karfin Sati Guda A Jikina Ya Riritasu, A Wannan Lokacin Duk Sanda Nayi Sallah Sai Nayi Masa Addu'a. Lokacin Dana Dawo Hutu Gida Kuwa Akwai Wani Abokina Da Mukayi Secondary Tare Dashi, Har Tambayata Yake Wai Ko Na Ciyo HIV Ne, Ganin Yadda Na Rame Na Lalace Na Fita A Hayyacina. Dan Hon. Kayi Mata Uzuri Ita Kadai Tasan Halin Da Take Ciki. ALLAH Ubangiji Ya Wadatamu, Albarkan Annabi Muhammad SAW 🤲🙏
2026-11-01 19:13:41
22
idrisdusare
Idris :
Nabaka 24 hours Kasauke vedion nan
2026-11-01 21:39:02
16
uzee550
uzee💫perfume oils💧🍯 :
Ba'a taba yin mutum mai adalci irin manzon tsira annabi Muhammad ﷺ ba, Only islamically wise can relate. Albarkacin shi Allah ya bamu Zaman lafiya da kwanciyar hankali.u🤲aqasarmu Nigeria Allah yakawo mana sanadiyar zuwa ziyara Madina Garin sayyadina rasulillahi s a w😭 Duk Wanda yace Amin 🤲 Allah kahada dashi 🤲🤲🤲😭
2026-11-01 21:49:22
36
ibrahimbilkisu0
Billie :
Yarinya ta warke
2026-11-01 09:59:18
82
golden.princess854
Golden princess :
ina so a koya mun yadda idan bani da number mutum idan ya kira ni bazai shiga ba
2026-11-01 10:56:49
13
justme.kku1999
JUST.ME💍🇳🇬🇵🇰 :
aisu matan hausawa basuda respect dama
2026-11-01 11:00:22
61
shermwil
shermwil :
wllh konine harda imiss😂 you sai nace
2026-11-01 22:37:14
0
alhajisunusi005
alhaji sunusi 📊 🪡 :
2027 speaker insha allahu
2026-11-01 09:49:14
156
zeekaura
♉️The villain🦹🤍🦜 :
Dnt blame her maybe she’s frustrated Wllhi nd you said she’s a student.. sometimes situations cn make you say wat you dnt suppose to say as a young lady.. kuma wayan taki shiga,, so she will be thinking alot of things,,, Talauci fa masifa ce.. bale ga gurin yara..
2026-11-01 13:12:48
51
suleman.mohd.idris
Suleman mohd Idris :
next member inshallahu
2026-11-01 09:46:36
39
real.hausa.k.a01
Hausa FX :
thank you sir[Tears of joy]
2026-11-01 21:43:04
0
umafaruk2
UmAr LKR🤍 :
such a funny story 🤣
2026-11-01 22:32:47
0
umardanahbabu23
Umar Dan ahbabu :
muyiwa annabi salati saw
2026-11-01 20:33:34
7
zarahharbau1
🎀zarah✨ mouserh🎀 :
Muhammad rasulilah s a w 🌺🌺🌺
2026-11-01 19:39:22
16
avuvercer1
avuvercer. :
Thank you so much brother Aminu
2026-11-01 21:59:59
0
tomscravingsandmore
Tom’s cravings and more🧑‍🍳🦋 :
Saima taga vedion nan zata addabika da kira 😆😂taga dan fine boy 😆
2026-11-01 15:04:37
14
ahlul_quran0
Abdullahi A Abdullahi :
Haba Hon. Kayi saving contact dinta. Kazama yayan Marainiya 😂😂 please save her contact.
2026-11-01 10:34:27
62
sadikgaladima2
sadikgaladima2 :
Honorable ina kara tini munaji kana rabo mubamuga komai ba kuma mukai mukeyi amman kai uwa bakayinmu
2026-11-01 09:48:28
8
abban_cee
abba :
student abun tausayi ne wallahi
2026-11-01 10:18:13
13
kurfi_10
KURFI APPLE LINKS  :
Chairman namu🤣
2026-11-01 10:05:47
8
umar.musa.wali
Umar musa :
kai jagora wlh kana bamu nishadi🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2026-11-01 09:49:20
14
zahraulawanshuaibu
zahraulawanshuaib :
To kaima dai magana ta domin Allah 2k kam ai sai tayi imani kafun ta bar maka,2k ai banan kusa bace,amma tunda ka kara mata ai dole tayi gdy ta kara maka d kyautan soyayya💃kuma ai tayi kokari,ka karba tayinta shine abinda ya cancanta🙏
2026-11-01 11:26:52
11
To see more videos from user @ameenwarkal, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About