👇 Yan uwa ga addu'ar budi salla in kayi kabbara kafin ka fara Fatiha: 🕌✨
.
🤲 Lafazin Addu'ar: "Subhanaka Allahumma wa bihamdika, wa tabarakasmuka, wa ta'ala jadduka, wa la ilaha ghairuka."
.
💡 Ma'anarta: Tsarki ya tabbata a gare Ka ya Allah, da godiyar Ka, Kuma albarka ta tabbata ga sunan Ka, kuma girman Ka ya madaukaka, babu abin bautawa da gaskiya sai Ka. 🌟
2026-11-03 05:50:05
5
yaron hausa yaron gwari :
wannan fah yana gayra kasuwancin sa ne mai Sai da Fara ne
2026-11-02 16:27:15
5
Dan Musa glg :
2026-11-03 00:31:04
3
🖤🦋Aisha fulani🫧🌷 :
Kojiya naci kuma inacinta da shin kafa mai dayaji inawasa takamar nama 😂😝
2026-11-03 07:01:44
1
IBRAHIM MAI-KANO :
😂😂..Abokina munje mun siya faara, tsabar gidansu basa cin faara sadda muka kulle kofar dakin kan muci 😂😂😂
2026-11-03 09:57:07
0
_𝗦𝗜𝗥_𝗠𝗔𝗟𝗘𝗘𝗞𝗬_ :
Wllh larabawa suna ci sosai
2026-11-03 10:15:02
0
Salman ✨✨ staraazaaz :
❤️❤️❤️
2026-11-02 15:32:03
5
✨ÆBBÄ BØÆTËR🎖️ :
🥰🥰🥰
2026-11-01 20:42:49
3
Ibrahim Hamissou :
🥰🥰🥰
2026-11-01 16:31:56
4
belloabu bakar :
[Red heart][Red heart][Red heart]
2026-11-01 14:23:38
4
To see more videos from user @ashiru.umar.achee, please go to the Tikwm
homepage.