@usman.collection.fta:

USEE. BRO-TO-BRO😎
USEE. BRO-TO-BRO😎
Open In TikTok:
Region: NL
Sunday 01 November 2026 11:09:37 GMT
102044
17250
474
439

Music

Download

Comments

7043715765fbby
baby zahra💞💝💞 :
gaskiya maganan da kake nan brother kanasa munaji kam samarin mu basa sonmu suma samarin suna ji kaman bama sonso 🤔
2026-11-01 11:20:33
40
v.o.a30
PRINCE_001-V.O.A✅ :
Gaskiya neh my big friend 😳
2026-11-07 08:42:41
1
zero_tension14
Zero Tension 🖤🦅 :
WAI SOYAYYA DOLE CE ❓️❓️❓️❓️❓️❓️❓️❓️❓️❓️
2026-11-01 11:35:39
29
abdoulrafik617
Abdoul Rafik :
ni kawai bata kira na ne shine kawai
2026-11-01 19:31:36
10
zaksongee19
The zakc :
Wlh ni kaina abunda yake damuna kenan
2026-11-01 22:25:19
2
dandr99
Dan Dr. :
Wlh kabani shawara yau xanyi abinda yadace Insha Allah Ngd sosai
2026-11-04 21:21:10
5
sanoussiissoufou7
Sanoussi Issoufou :
Gaskiya ne
2026-11-07 08:47:38
1
sanzdr19
user197176997020young money :
A haka nake fama
2026-11-01 20:44:21
5
bellobalaksr
BBK Azare⭐💫⚡ :
Kana magana Ina sauraranka cikin nitsuwa da nufin cewa Dani kake yin wannan maganar takan Kuma nagode
2026-11-01 13:32:22
5
user2594181966022
Ahmad adam :
bro nikuma inada wata inasanta sosae amma Kuma muka samu mtsl d ita abaya yanxu Kuma mundawo muna tare amma Kuma naga sauyi dani da ita d tafi yanxu
2026-11-01 22:10:11
3
sufyaaan8422
sufiyanu0501 :
wlh wannan shine abunda nakeson yi a kwanannan.
2026-11-01 19:28:45
3
ibrahimkhalidadam
Ibrahim Khalid adam :
wallai Allah Nima yanzu nagama yanke hukumcin nan
2026-11-01 23:22:20
3
ogan.boyye
DAN.BUNI OFICEAL :
dani kake wlh
2026-11-02 20:08:15
0
muhammadssani8
Muhammad ssani :
Walahi yanzu na goge number ta wallahi
2026-11-04 20:42:29
2
abdulsalamilliyas
ogar Abdul :
usee bro. to bro
2026-11-01 23:45:49
3
abdoul3121
abdoul :
C’est ça
2026-11-01 12:26:13
3
danmamaftaboii
AUTAN MAMA :
gaskiyane
2026-11-01 11:18:59
5
bilyancy.kareem.jr
Bilyaminu Kareem Jr :
active 😎🫰
2026-11-02 19:42:49
1
ababba25
Abba Ab :
wlh nima wannan tinanin nayi na rabu da ita kawai mun kasa fahimtar juna ne
2026-11-01 21:40:20
2
ahmadnature7
Ahmad :
what exactly am facing but already given up in the relationship
2026-11-02 05:24:50
1
jamiluadamu6831
Jamilu Adamu :
bro to bro gaskiyane
2026-11-02 18:11:02
1
musbahuabdullahi38425
Babban Boss :
Allah ya kara lfy
2026-11-01 23:11:15
1
user770540949492
user770540949492 :
hakane wllh gaskiya ne bro to bro
2026-11-01 17:39:23
3
king.khaleefa0
. :
sbd wannan abun shiyasa banaso ba a sona
2026-11-01 11:55:11
4
ibsenior7
IB@senior :
nikuma narabu da bufurwatane sbd banida kudi , sbd su kudi sune ke tabbatar da soyayyah a tunanin wasu , kuma ina addua Allah yabani Kudi kuma yabani mace ta garii
2026-11-01 23:33:58
3
To see more videos from user @usman.collection.fta, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About