@ibrahimsheme1: Ga abin da Alhaji Ibrahim Mohammed (Ɗanmadamin Birnin Magaji) ya faɗa mani game da wannan waƙar: "Wannan waƙa asali yayan/wan Ɗanƙwairo Maradun, wato Makaɗa Abdu Kurna, ne ya fara rera ta. Kenan shi Makaɗa Musa Ɗanƙwairo ya sake maimaita ta ne. "Sarkin Ƙayan Maradun Abubakar /Bubakar ne aka yi wa ita. Ya yi sarauta daga shekarar 1939 zuwa 1960 da aka cire shi. Ya tafi Jangebe da ke cikin Ƙaramar Hukumar Mulkin Talata Mafara ta yau ya zauna har ya zuwa rasuwar sa." Ibrahim Sheme #musadankwairo #abdukurna #ibrahimsheme
Ka gama lahiya
Sarki namijin duniya
Mai tura haushi
2026-11-01 11:52:24
0
Ibrahim Sheme :
Gyara: "Gwarzon KYAUTA na Sarkin Fada"
2026-11-01 12:03:01
0
BAQADIRE :
Allah Sarki, Kurna maradun kenan Yaya ga Alh. Musa Dan Kwairo. hasali ma shine Mai gidan Alh. Musa Dan Kwairo Allah ta'ala ya yi masu Rahama Baki Daya Amin.
2026-11-01 21:16:48
0
To see more videos from user @ibrahimsheme1, please go to the Tikwm
homepage.