@mouctaritoro227: 😱 Ka san za ka iya sa wayarka ta ce BISMILLAH duk lokacin da ka buɗe ta? ❤️📱 Wannan wata dabara ce mai ban sha'awa da mutane da yawa ba su sani ba! Kalli bidiyon har ƙarshe ka koyi yadda ake yi. 🔥 Kada ka manta ka yi Like ❤️, Follow da Share domin wasu su ma su amfana. اللهم صل وسلم على نبينا محمد ﷺ ❤️ #HausaTikTok #Bismillah #PhoneTips #HausaTech #FYP