@muharyudin: Domin kusantar Allah: 1.Ka kiyaye sallolinka guda biyar a kan lokaci. 2.Ka yawaita istigfari da tuba zuwa ga Allah. 3.Ka karanta Al-Qur'ani, kuma ka yi ƙoƙarin fahimtar ma'anarsa. 4.Ka nisanci zunuban da ka saba aikatawa, ka nemi taimakon Allah. 5.Ka kyautata wa iyayenka da sauran bayin Allah. 6.Ka dage da addu'a, ka roƙi Allah Ya shiryar da kai. 7.Ka zaɓi abokan kirki waɗanda za su taimaka maka wajen kusantar Allah.
wannan maganar gaskiya ne Allah kasa mugama dah wannan duniya lafiya 🥲🥲🥲
2026-11-01 19:06:15
0
Muhamad-86 :
wannan hakane Allah ya mana mafita🙏🙏
2026-11-01 20:00:18
0
aeshee :
Innalillahi wa Inna ilaihira juun wllhi kiyama gska nee😭😭😭😭😭ya kasa munxo ah SA ah km mu Koma ah SA ah
2026-11-01 16:07:30
0
ABDULL 📿 :
Astagfurullah Allah 😭😢
2026-11-01 23:25:05
0
Al ameen 🕋💫⚡💥 :
Allah ya samu gama lpy
2026-11-01 20:34:25
0
H.M.Z.. B.I.N. I.B.R.H.M :
wanan gaskiya ne bro
2026-11-01 17:15:38
0
DAN AREWA :
wannan gaskiyane Allah kamudace
2026-11-01 16:17:31
0
𝐍𝕦𝕣𝕦𝕕𝕕𝕚𝕟𝕘 :
hakane wlh
2026-11-01 20:00:00
0
smollasheer :
Wllh Allah kasa muje da gaskiya
2026-11-01 15:39:33
0
suraja umar musa :
🤲🤲🤲🤲
2026-11-01 16:50:27
0
yahayajamilu jamilu :
hm.
2026-11-01 15:51:00
0
💫 Mousterpha Reedwan 💫 :
Hmm Ni ne zan bada shedan haka, daxu muna cikin tafiya a Mota Dayan motan da yake gaban mu kawai wani ya gifta musu Wlh wlh a wannan wurin suyi accident na baki kofan ma a yan wannan lkcn ya Mutu kuma Wlh 2 mnts kafin lkcn da shi ake fira 😭 kuma babu abinda ya samu ragowan ciki dan da kan su suka sakko
2026-11-01 19:26:22
0
said abdullahi :
❤️❤️
2026-11-01 18:25:36
0
Yusuf Muhammad :
[Red heart][Red heart][Red heart]
2026-11-02 05:13:50
0
AbdoulayeZaka :
❤️❤️❤️
2026-11-01 21:19:56
0
Abdull Ismail :
🥰🥰🥰
2026-11-01 21:02:11
0
PHAROUK XUWO21 :
🤲🤲🤲
2026-11-01 20:50:10
0
Ibrahim :
🥰🥰🥰
2026-11-01 19:26:51
0
Hamza Bazoum :
🙏🙏🙏
2026-11-01 20:28:09
0
KING HASSAN :
😊😊😊
2026-11-02 04:27:39
0
mukhtarsalisu :
🥰🥰🥰
2026-11-01 15:47:09
0
To see more videos from user @muharyudin, please go to the Tikwm
homepage.