@explorerhausa: Asalin abin da ya faru yayin hudubar Juma’a da na yi - Dr. Jalo Jalingo Malamin Addinin Musulunci a Najeriya Dr. Jalo Jalingo ya fada mana abin da ya faru a masallacinsa da ke Jalingo a yayin da yake tsaka da huduba ranar Juma'a a jihar Taraba.