@king__abdul.9: @YBS New Life Support Foundatio #izalah_jos #izalakaduna #nigerianmopol #bauchitikkoker❤❤❤❤❤❤❤celebrity @abdulcoal @SMALL SGT 🐘🦅 @DANJUMA COMEDIANN @Pop_sadik 🤲 ALHAMDULILLAH! AN SAMO YAN UWAN KURMA NA BAGURJA! Bayan Cikiya da Muka bayar a Kafafen sada Zumunta A Karkashin Jagorancin YBS New Life Support Foundation Bayan dogon lokaci ana neman asalin Kurma na Bagurja, Alhamdulillah, an samu bayanai kan ’yan uwansa. An gano cewa ya fito ne daga Jihar Taraba, inda ya baro saboda gudun hijira a lokacin da aka yi yaƙin maita tsine A bayani da yan uwan sa Suka Bayar shine yakin ya ritsa dashi ne a Kasuwa daga nan Su Sun dauka An Ķàşħèşħì a Yakin Har sun cire rai Wannan labari ya ba mu fatan cewa, In Sha Allah, za a samu damar haɗa shi da iyalansa bayan tsawon shekarun rabuwa. ❤️🤲 A ƙarƙashin jagorancin YBS New Life Support Foundation, muna godiya ga duk waɗanda suka taimaka wajen wannan bincike. Allah Ya sa wannan haɗuwa ta zama sanadin farin ciki da kwanciyar hankali

KING_ABDUL👮🐘
KING_ABDUL👮🐘
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 01 November 2026 16:16:44 GMT
1522
218
7
5

Music

Download

Comments

ybslifesupport
YBS New Life Support Foundatio :
Muna godia King……👏👏👏
2026-11-20 14:54:14
0
legendaliousdtr
LEGEND ALIOUS :
ameen summa ameen
2026-11-01 21:35:25
0
sandaripmf2
SMALL SGT 🐘🦅 :
ameen ya Allah
2026-11-01 16:18:08
0
opphicial__rich
IBRAHEEM RICH BOY :
🥰🥰🥰
2026-11-02 00:28:12
0
user58573370
BAZAN FARE ☠️☠️🔥🔥 :
🫶🫶🫶🫶🤘🤘🤘💚💚💚
2026-11-01 19:00:55
0
musashamsuddeen04
abba soja Dan soja :
🥰🥰🥰
2026-11-01 17:00:35
0
og.billions819
OG Billions :
🥰🥰🥰
2026-11-14 18:54:22
0
To see more videos from user @king__abdul.9, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About