@Usama Hamisu Galadima:Jagora Allah Ya Kara Shiga Cikin Lamuranka, Allah Kada Ya Baiwa Makiyanka Dama, Allah Ya Kunyata Makiyinka, Allah Yasa Agama Lafiya, Allah Ya Kara Maka Lafiya Da Hasken Jagoranci, Alfarman Shugaba Annabi Muhammadu Sallallahu Alaihi Wa'Alihi Wassalam [Heartwarming]